Shirin dawo da Muhammad Sanusi ll Musa Kwankwanso yayi Murabus, kotu ta Bada belin Abba kyari, Obj

Wani dattijo da ya wuce shekara 70, ya faɗi ya mutu a cikin kotu yayin da ake zama a babbar kotun jihar Ondo, a ranar Laraba.
Musa Iliyasu Kwankwaso ya yi murabus daga matsayinsa na sarkin yakin masarautar Karaye kan gyara da majalisar Kano za ta yiwa masarautu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takara a 2027.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba tsohon dan sanda, DCP Abba Kyari belin makwanni biyu.
Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa akwai bukatar shugabannin kasashen Afrika su sake duba na tsanaki kan dimukuradiyyar da aka gada daga turawa.
An elderly man who is over 70 years old, collapsed and died in court while sitting at the Ondo State High Court, on Wednesday.
Musa Iliyasu Kwankwaso has resigned from his position as the war king of the Karaye emirate over the reform that the Kano parliament will do to the emirate.
Former Vice President, Atiku Abubakar has expressed his intention to run for office in 2027.
The Federal High Court in Abuja has granted a two-week bail to a former police officer, DCP Abba Kyari.
The former President of Nigeria, Olusegun Obasanjo has stated that there is a need for the leaders of African countries to reconsider the democracy inherited from the Europeans.
Shirin dawo da Muhammad Sanusi ll Musa Kwankwanso yayi Murabus, kotu ta Bada belin Abba kyari, Obj.
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Пікірлер: 2

  • @IbrahimSani-hs4xx
    @IbrahimSani-hs4xx24 күн бұрын

    In sha Allah

  • @nurasharifbalamashaallah1735
    @nurasharifbalamashaallah173524 күн бұрын

    Allah ya raka taki gona

Келесі