Shata ikon Allah - Fira da Dr. Aliyu Ibrahim Kankara a Bauchi [part 7]

Музыка

Shata ikon Allah - Fira da Dr. Aliyu Ibrahim Kankara a Bauchi [part 7]

Пікірлер: 15

  • @ahmadkasimmusa5048
    @ahmadkasimmusa5048 Жыл бұрын

    Allah ya jikan Dr mamman shata mawakin da kasar hausa baza ta manta dashi ba

  • @Shatane

    @Shatane

    Жыл бұрын

    Amin thumma amin

  • @bulamabukar3974
    @bulamabukar3974 Жыл бұрын

    Shata ikon Allah. Allah ya jikan magabata. Ameen thumma ameen

  • @Shatane

    @Shatane

    Жыл бұрын

    Ameen thumma ameen, godiya kwarai BULAMA BUKAR🙏🏼

  • @user-ib3dt8sh8b
    @user-ib3dt8sh8b9 ай бұрын

    Idi natajo yayi sarkin fawa saban gari Zaria kafin yaje lagos daga baya yazama sarkin fawa sabo ibadan

  • @Shatane

    @Shatane

    9 ай бұрын

    Masha Allah mun gode da wannan gudunmawa

  • @abdoulazizsalissou8081
    @abdoulazizsalissou8081 Жыл бұрын

    ASlm dan Allah acikin wannan shirye shiryen na dr kankara akwai wata bakandamiya da dr kankara ya ke fada. to in akwai ta don Allah a sako mana ita acin wannan shafi mai albarka ina godiya . Kuma Allah ya kai rahamah ga kabarin alh mamman shata Amin.

  • @Shatane

    @Shatane

    Жыл бұрын

    Amin Abdoul Aziz Salissou mun gode kwarai da wannan sako naka,sai dai zamu so ka dan kara haske akan bukatar da ka gabatar saboda a shirye-shiryen Dr ya ambaci wakokin bakandamiya da yawa irin su bakandamiyar Danja maidoki, bakandamiyar Garba Habu ayi dariya dadai sauransu. Dan haka muna fatan zaka sake gabatar da bukatarka tahanyar fayyace mana bakandamiyar da kake nufi. Mun gode

  • @abdoulazizsalissou8081

    @abdoulazizsalissou8081

    Жыл бұрын

    Slm dan uwa. wlh hakane bakandamiya da dr mamman shata rahimahulla yayi suna da yawa Masha Allah . To amma akwai wadda Naji Dr kankara ya ke cewa a cikin wakar shata n'a cewa (sasuwai Kida gadonku kaico Niko babu gadon Inna Bâle modibbo) to kaji Allah ya sa dace , kuma Allah ya jikan ahj sht ameen

  • @Shatane

    @Shatane

    Жыл бұрын

    Wslm. To albishirin ka Abdoul Aziz Salissou kayan ka sun tsinke akan kaba, wannan waka akwai ta kuma muna kara ma ka albishir da cewa zamu sa ta a wannan shafin nan gaba kadan. Mun gode.

  • @user-ib3dt8sh8b
    @user-ib3dt8sh8b9 ай бұрын

    Nawane kudin da akenema

  • @Shatane

    @Shatane

    9 ай бұрын

    Kudin mi kenan ka ke magana Na joining din channel membership ko kuwa?

  • @abubakarjibir37
    @abubakarjibir379 ай бұрын

    Shin shata ya iya karatu da rubutun boko?

  • @balarabehalilu
    @balarabehalilu Жыл бұрын

    Shiri yayi kyau amma a rika sako mana wakokin shattan mana ba acikin hira kawai ba.😊😊😊

  • @Shatane

    @Shatane

    Жыл бұрын

    Masha Allah mun gode kwarai Balarabe Halilu da wannan gudunmawa ta ka, ka ci gaba da kasancewa da mu insha Allahu za mu ci gaba da sa maku wakokin Mahadi mai dogon zamani 🙏🏼🙏🏼🙏🏼

Келесі