Najalli baban shurwa mamaki akan wani maganin bindiga sannan da artabunsu da wani dage..

Пікірлер: 8

  • @fidsausimusa5665
    @fidsausimusa56652 жыл бұрын

    Allah ubangiji ya qara daukaka wannan gd y jadaran najalli masoyina

  • @musaabdullahizango9240

    @musaabdullahizango9240

    2 жыл бұрын

    Ameen

  • @stormssss109
    @stormssss1098 ай бұрын

    Salamu alaikum wanan magana ta rubuta bismillah gaskiya che sirrin shine ayi Maka izini,shi kuwa ba samun izzini sai ka tankwashe kafa kayi biyaya Wanda yanzu abunda aka rasa kenan ladabi da biyaya ga nagaba da Kai da tsofafi , muna godiya datijon arziki baban ladi , muna jiinjina da dukan gormamawa ga jarumi baban kandami a Sha a yi wanka , turnuku fadan ibilisai wa ya Gani bale yaraba , baaba Mai bhaban lamari najali baban shirwa,Allah dai ya Kara lafiya da Nisan kwana .

  • @Garba4465
    @Garba44652 жыл бұрын

    Mun ji dadi sosai. Mun yi subscribe kuma zamu ke like insha Allah

  • @mustaphaahhmad7075
    @mustaphaahhmad7075 Жыл бұрын

    Wnn tasha Allah y saka muku da alkairi

  • @hbaouna
    @hbaouna2 жыл бұрын

    Thanks

  • @masudsaleh5155
    @masudsaleh515510 ай бұрын

    Honey badger === Dage

  • @moremp3712
    @moremp37122 жыл бұрын

    Tnx

Келесі