MAZA GUMBAR DUTSE EPISODE 2 LABARIN MAI TATSINE

Ойын-сауық

A kasance da shirrin MAZA GUMBAR DUTSE DUK LAHDI DA MISALIN KARFE 9 NA DARE
Facebook: / rahmatelevision
Twitter: / rahmatelevision
Instagram: / rahmatelevision

Пікірлер: 30

  • @Baturiyar_Africa
    @Baturiyar_Africa Жыл бұрын

    MAI TASINE HAR YA KOMA GA ALLAH KIRISTA NE. KUMA KUNGIYAR CAN TA ARNAN NIGERIA NE SUKA TURO SHI. A LOKACIN KANO NE AKAFI ADDININ MUSLINCI. KU DUBA LAKCA MAI TAKEN MAITATSINE TIJJANIYA PROFESA DAUDA OJOBI

  • @BasheerElharoon-qt8bn
    @BasheerElharoon-qt8bn Жыл бұрын

    Allah yasakama bayin Allah da wannan mugun mutun yayi sanadiyar rasa rayukansu da wadanda yasasu ahalin qunchi ameeeeeennnnnn

  • @MuazuAlhasan
    @MuazuAlhasan3 ай бұрын

    Nide abin tambayata shine Dan fagge har suna zuwa wajen Babar Dan Mai tatsine tijjani haryazo yafada gidan matatsine wait shin ba,agane Shiba

  • @abuhafsajibril
    @abuhafsajibril Жыл бұрын

    Wannan Mutum Allah yayi tsahon kwana😂😂

  • @jibrinsanimaska6228
    @jibrinsanimaska6228 Жыл бұрын

    Allah ya tsare Kara faruwar irin wannan yakin Amin

  • @ridwanattajiri359
    @ridwanattajiri359 Жыл бұрын

    Innalillahi wa inna ilaihi rajiun

  • @user-vc2mx1yw9w
    @user-vc2mx1yw9w6 ай бұрын

    Kai! Allah karabamu da fitana, da koyarwa irin na zafin kai

  • @musaibrahim2904
    @musaibrahim29049 ай бұрын

    Tabbas ka ga rayuwa…ALLAH ya tsare gaba 🤲🏾

  • @kamal-deenyussif9968
    @kamal-deenyussif996810 ай бұрын

    This man is telling the truth, I was a little boy by then and I can still remember a lot of what he is saying. I remembered we were stand in front of a masjid their were passing and wanted some water and one of them said Mallam said we should not drink any water. I lift Kamal to Ghana in 1988 and Alhamdulillah I’m now in London.

  • @kamal-deenyussif9968
    @kamal-deenyussif996810 ай бұрын

    I was in Kano during that time only Allah saved me from that fitna. I cannot remember how old I was at that time.

  • @ahmadsunusiahmad1261
    @ahmadsunusiahmad12613 жыл бұрын

    Ni A unguwar mai tastine Akahaifan Sunan Gurin ma filin mai tastine

  • @rawar7664
    @rawar76643 жыл бұрын

    nisakwana magani Annoba👍👍🇳🇬🇳🇬

  • @alhassanzayyanu5712
    @alhassanzayyanu57124 ай бұрын

    Maitatsine ya kitsa tsiya

  • @yakubuibrahimaddullah5213
    @yakubuibrahimaddullah52133 жыл бұрын

    Allah yasa mudace Allah yakawo mana sauki ya kare mana kasarmu

  • @jibrinsanimaska6228
    @jibrinsanimaska6228 Жыл бұрын

    Allah ya tsare

  • @abdullahiadamu223
    @abdullahiadamu2238 ай бұрын

    Wai dan Allah menene ma, anar metatsine

  • @mainam.d753
    @mainam.d753 Жыл бұрын

    Dama zai rubuta littafi 😢

  • @alhajibelloshatimaargungu8725
    @alhajibelloshatimaargungu8725 Жыл бұрын

    Allah shi kyauta.

  • @mukhtarali3822
    @mukhtarali38227 ай бұрын

  • @yakubuibrahimaddullah5213
    @yakubuibrahimaddullah52133 жыл бұрын

    gsky ka tsallake rijiya da baya

  • @ismailbaba6558
    @ismailbaba65584 жыл бұрын

    Wanan yaga mutuwa fah

  • @UmaIbrahim

    @UmaIbrahim

    4 жыл бұрын

    Allah ubangiji ya masa Nisan kwana tab

  • @moustaphaamadou9245
    @moustaphaamadou92453 жыл бұрын

    Allah ya tarhwa ma garinka nono

  • @muhammadnasiruharuna8654
    @muhammadnasiruharuna8654 Жыл бұрын

    To lallai kan Allah ya kyauta.

  • @surajouyusuf7575
    @surajouyusuf75758 ай бұрын

    😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭☝️

  • @user-sb1ut2ut2p
    @user-sb1ut2ut2p7 ай бұрын

    Allah ya daukaka musulunci akan kafirci ❤

  • @yahayaalassane8824
    @yahayaalassane8824 Жыл бұрын

    Kaji tsoran Allah

  • @nawasmuhammed4887

    @nawasmuhammed4887

    10 ай бұрын

    Kadai ji tsoron Allah kai mara imani dan kalakato marar rabo

  • @kamal-deenyussif9968

    @kamal-deenyussif9968

    10 ай бұрын

    He is telling the truth… I was in Kano then…. I can recall a lot of what he said… imagine I lift Kamal to Ghana in 1988 and I still remembered a lot of what he said.

  • @alhajibelloshatimaargungu8725
    @alhajibelloshatimaargungu8725 Жыл бұрын

    Allah shi kyauta.

Келесі