Mahangar Zamani tare da Adam A Zango kan rayuwarsa
A shirin Mahangar Zamani na yau, Shahararren Jarumi a Kannywood, Adam A Zango ya bayyana yadda rabuwa da matarsa da sauran matsalolin rayuwa da ya fuskanta suka sa ya kamu da cutar tsananin damuwa ta “depression”.
A hirar, Zango ya gaya mana irin macen da yake so ya aura yanzu da kuma abin da ya sa a gaba.
Пікірлер: 359
Don't forget to send salawat upon our Prophet Muhammad S.A.W. ❤️
Zango babban yaro... Gaskiya kayi maganganu masu kyau. Allah ya qara tsarewa.
WATO Nifa nafiskanchi ITA wannan Mai Gabatar da wannan shirin. Wato MAI SHANU/ itama takyasa Wato Da Alama ITA Tana Chiki. ADAMU kakula sosai
Hadjiya Madina inayi miki fatan All'fahari❤❤❤ Zango kuma allah ye bashi matché tagari💫💫💫 🇨🇲🇨🇲🇨🇲
@ayishatabbas2402
4 ай бұрын
🙏🙏❤
Har ga Allah Adamu yana da tarbiyya. May Allah bless you with a blessed woman, that of your choice.
Don't forget to send Salawat upon our loving Prophet Muhammad S.A.W. 📿💯
Gaskiya guy dinnan ya burge ni. With such a charisma and confidence... very impressive. Keep it up!
Alhamdulillah, ka gane gaskiya akin arzikin duniya mace ta gari tana daga ciki, ka bar wani kyau ko wayewa, kabi yadda addini yace ka nemi matar aure, baza ka taba jin gardin aure ba da nutsuwa Idan baka sami mace ta gari ba, in Allah ya yarda wannan kara za kai dace da mace ta gari masoyan ka suna taya ka da adduaa harda nima. Amma Kaima ka zama miji na gari mai bin dokar Allah da annabi a wajan zaman takewar aure. Inema fatan alkairi
Alhamdulillah yau dei kin gayyato min goni na
@fatimaisa7948
4 ай бұрын
Wallahi he is my favorite actor
Aha kaji aikin hankali wnn itace shawara kai tsaye Dakyau my favorite actor 👍👍👍
How can i like this video hundred times❤ Adam Abdullahi zango Allah ya baka mace ta gari wacce za ku rayu da ita har mutuwa ta raba
Masha allah ❤
Watching from Gaza Palestine 🇸🇩
Madina inasokukawamana nafisa abdullahi
ALLAH kare my boss acigaba da hakuri badai mutun ba sai dai ALLAH uban hydaer
Lallai Zango ya magantu. Allah Ya kara bashi ikon gyara kuskuren sa
Gaskiya Adam zango yayi maganganu masu kayatarwa, bisa psychological view of thought dake fita daga bakin Zango da dukan alamu gaskiya ce yake fada har zuciyar shi, Allah kara shiryar damu baki daya. Amiin.
Wannan gaskiye ne ogana Allah ya kareka daga Sherrin makiya dan albarkan annabi m h d s a w ina yinka sosai ina ma fatan alkairi akowane lokaci mai gidana zango❤❤❤❤
To Adam A. Zango and anyone else facing mental health challenges, know that you are not alone. Your courage in sharing your struggles is commendable, and it serves as a beacon of hope for others who may be silently battling similar issues. Remember that seeking help is a sign of strength, not weakness. There are resources available and people who care about you, ready to offer support and guidance along your journey to healing. You deserve to live a life filled with peace, happiness, and fulfillment. Keep fighting, and know that brighter days are ahead.
@shaawanatuisiakahabu6352
4 ай бұрын
Well said . Thank you
@adoilliassoumourzanatou1694
4 ай бұрын
Totally agreed that seeking help is not a weakness but a strength. May the Almighty support all of us. One thing I want to add is never give up. Keep up the work
My one and only actor in Kennywood ❤❤adam❤a ❤❤zango❤❤am a big fan I have been watching all of ur films
Adam, you never quit, keep up. Winners never quit, and quitters never win. Kar Ka jadabaya.
@MuhammaduauwalMauwaltama-ue7pv
4 ай бұрын
Alhamdu lillahi agaskiya madina naji dadingaiyato gw ni n'a Allah ya kareko ya kuma taimakeku baki daYa saidai ina dalaruratashin Dani Dan Allah kuisar mani da kokena gurin maigida Zango yataimakeka da abunyi domin wllh bara nakiyi kuma ta isheni gakuma iyali
@musayetty2688
4 ай бұрын
Ka saida wayanka ka kama sana a mana inaga ai yafi
With time na gano bawan Allah Nan is a nice guy. Sae kana ma amila da wayanda suka sanshi zaka fahimci hakan
Dadina da Zango ya iya zance, you're one of the most hard working and dedicated I ever know. Keep going prince, the sky will be your starting point in Sha Allah.
Allah ya baka, mace ta gari, wacce zaka riqe tsakaninka da Allah
Muna Godiya Da Wannan Babban Bako Da Kuka Gayyato Mana Allah Ya Saka Da Alkhairi❤❤❤
Allahu yashfikh Adam whre ever u re in Sha Allah Almighty Allah with u keep praying.😢
ZANGO This is why you will forever be my FAVOURITES ACTOR. Stay blessed my King. I love to hear this expensive truth from you....
May Almighthy Allah grant u ur wish.Ameen
Allah ya daukaki wannan shirin na mahangar zamani
Master Adam A Zango gaskiya ne ❤❤❤Allah ya kareka 🙏 ♥️
Masha allah Masha allah mai gida a zango allah dai yakara rufah asiri 🙏🇳🇪💯
Madiina tahh i love uh more than gold❤❤
Allah sarki Allah Ya bashi mace ta gari❤
Wlhi Adam a zango ka bani tausayi😭😭😭a gaskiya idan da gaske zaka aureni kazo Mu sasanta
@mahammadjibril3854
4 ай бұрын
Allah yasa yaji
Allah sarki adam a zango wlh kakawo shawara mai kyau da yan kannywood xasu ɗauka Allah ya kara ɗaukaka
Masha Allah A,zango ❤❤❤ Don't forgot to send salawat upon our lovely prophet Muhammad babba Dan babba 💗💗💗💗💗💗💗💗💗
I like your life style keep it up
Fatan alkhairin 🙏♥
Adamu usher inason ganin rawarka na tsoffin waqoqi don allah ina naiman video din waqar kawanya likliki zomuje daukar hoto❤
Oga Allah ya baka abunda kakeso duniya da lahira Allah yakara daukaka Dan shugaba S A W
Da zanga Adam ido da ido da na fada masa wallahi shi da nafisa sun dace da juna Kuma nasan in sha Allah zasu iya hakuri da juna da fatan zai ga sakona
@danladiumar2991
4 ай бұрын
A'a basu dace bah don itah yar social media ce shi kuma baya son mace yar social media
Allah y ciki maka burinka na alkhairy
الله يحفظك يا ادم زنغو ❤❤🇸🇩🇸🇩
Allah ya karama lafiya Mai gida na
I love Madina
Gaskiya zango yayi hankali
My best actor you really impress me the way you telling the truth I like you my man
Senior man, I like your style ❤❤❤
Adam Zango, age is just a number
Bari inbaka shawara inkabi kila tayima unhwani katahi kauyen fulani kasamu kakkyawarka ka aure kaxo kabata ilimin addini kuma kayi kokarin kanin kunyi amfani dasu kaeda kuma kayi hkr kariqa kauda kae gaskia ni ina ganin yanayinku daya da hammanah Allah yasa mudace
Masha allah allah ya qara yin muku Kyakkyawan jagoranci😊
Allah qara daukaka da arziki mai albarka Adam a zango❤❤❤❤❤❤
Allah sarki zango bataba Jin ka burgeni sosaiba irin, Kuma na fahimci auri sakinka badakai bane daga matan ne basunazuwa da niyyar auren adamu bane saidai zango Allah yabaka mace tagari
Improve on ur dressing sister As a married lady😊😔🥰💐
Adam Zango is indeed an actor, he has the mind of uplifting the film industry. Keep it up🎉
Ni Tambaya nake akan Madina mai Shanu ❤ Tanada Aurene kodai Mushigo
Masha Allah zango Allah yacika maka burinka wajan baka mace tagari.karka damu kowa da destiny dinsa a rayuwa.kuma hakanne yake nuna cewa Allah Yana sanka Dan haka kakara hkr Kuma kakara kusantar ubangijinka.sbd bayi nagari akafi jarrabta.allah yakara daukakaka.kayi maganganu masu maana sosai wllhi.banji maganar dakayi me lefe dayaci afara fashin baki akantaba.gskiy kafada Kuma Allah yakara baka iKon fedeta.karkayi given up arayuwa.kakara dagewa akan komi naka.soon zaka samu mace tagari insha allah kurayu for ever.allah yamana jagora yakara mana lfy da zaman lfy.ya sawa zuria albarka Amin ya hayyu ya gayyumu ❤
Allah madaukakin sarki shi baka matan aure nagartatu adamu😢
Allah sarki Adam zango,danaji kayi batun depression sainaji tausayinka sosai,nima tsohuwar victim ce ta depression,banji da dadi ba
Allah yasa mu dace... Muna goyan bayan ká 💯
Ni dae komae na Zango yana burgeni wlh 😊 Allah ya Kara mk Lfy da nisae Kwana babban yaya 🙏
Allah ya tsaré ya kara daokaka adam Zango
Masha Allah, Allahummah bareek
Wallahi kana bani tausayi Adam,Allah ya baka mace ta gari
Gaskiyya ne mai gida kayi maganganu masu ma ana kuma sanin ni masoyinkane na hakika Allah yabaka mata ta gari Allah yakiyaye ka inayinka
Allah sarki adamu zango haryaban tausae sosae
Gaskia yanzu ya samu nutsuwa,ba kamar na da ba.Allah ya baka mace nagari wadda mutu ka raba kai da ita.
Masha Allah to Allah yayi jagora Allah ya hadaka da matar da zaku dinga haquri da juna zamanku na har abada
Allah madaukakin sarki shi biya sheka akan faɗar wannan gaskiyar❤,
Allah ya kyauta Allah yayi mana mai kyau up up Adam a zango
ALLAH sarki ALLAH zaba mana abokan zama nagari
Zangon Allah ya baka mata ta gari.Amin summa Amin.
Wlh bawon Allah nan yana bani tausayi koyaushe rayuwarsa tana cikin qalu bale Allah yabaka ikon cinye kowacce jarrabawa
Allah sarki Allah ya baka mata ta gari adam
Alhamdulillah oga sir allah kara bude
Salaam alaikum barka da warhaka nimasotin Adam a zango inason Zama kamarka Insha Allah kumani lokaci nine Ibrahim been Khalid 😊
Thank you Adam for clearing the air” Idanma wasu yan maşana antar su tarbiyya suke ko yawa, to ni business nakeyi.”
شكرا لك من قلبي
Hadixa thanks you
Allah sarki Adam Allah ya garama juriya da hakuri
Muna tare dakai Adam A Zango
Mahangar shi tana kan hanya ,Allah su shugabannin suyi aiki dashi...
PRINCE ZANGO❤
Allah yakara suttura Duniya da lahira me gidana
Gaskiya abokina kayi maganganu masu ma`ana Allah ya cika maka burinka na alkhairi be strong 💪
May Almighty Allah bless you and keep you safe❤❤❤
Ur welcome gwaska🎉 Really appreciate it.
Well Don Adamu Zango
Allah ya cika maka burinka ya baka mace Kamila tagari 🤲
Muna maka fatab alkairi 🙌 saboda kaunarda kakema zainab abdullah indomie
Masha Allah Allah yakara laukaka
Masha Allah ❤🎉
Champion Beautiful
Wannan gskyne ubangiji Allah yashiryemu gabadaya
Masha Allah Allah ya Kara daukaka ya shirya zuri'a
Allah sarki Allah yabada tagari
Masha Allah
Kaji batu na gaskiya Adam Allah yakara basira
Allah ya baka mace ta Gari
Masha Allah prince of Kannywood