MA AURATA 3&4 LATEST HAUSA FILM
Фильм және анимация
Subscribe Now
/ alrahuzfilmsproduction...
The Original Channel Of AL-RAHUZ FILMS PRODUCTION LIMITED PLEASE DON'T FORGOT TO SUBSCRIBE OUR CHANNEL THANKS FOR WATCHING OUR VIDEOS
#hausa films 2018 #hausa movies 2018 #hausa songs 2018 #hausa films #hausa movies #hausa songs #hausa song #hausa film #hausa song #AREWA24 #Dadin Kowa Saban Salo #Dadin Kowa #Yan Zamani #hausa comedy #hausa trailer
Пікірлер: 30
Allah ya rabamou da irin wadanan Mata
allah ya kyouta
Good Allah kenan haqqin mijinkine kikabarshi dayaranki wlh Allah yaqara
Allah ya shirya mata masu irar wanan hali
Tab allah rabamuda wannan mum munan halin allah kara samana tausayin al ummah wannan darasine gayan uwanmu mata lallai
Merci alrhz
النهاية تفوز 🙃💔
Rabi'atu baiwar Allah
Allah Kaji kan. Al-Rahuz
😮😮
Hmmm akwai mata dadama dasuke da irin wannan hali
Hmmm duniya budurwar wawa.
Ubangiji Allah ka wanke mana zukatammu
Wannan basirar tayi Allah yakara mai amfani sosai gaskiya wannan fadakarwa CE sosai Ga masu shirin tammara Ga duniya tosu kwance Don ba matabbata bace
ماشاء الله تبارك الله
Gaskyya babou sauti
Hadiza gabon bako kyautaba
Maashallah super one
Allah ya tshine ma doukan matar da zata yiwa mijinta haka
Kai Gaskia Gabon Baki Yiba....
SLM barkan ku da aiki please and please kudinga checking na voice na vedois don wani gurin bamagana please kugara,
Wallahi babou sauti
Ma sha allah
Some women it can only be some but not all because I have seen great women including my self who have dan so my for my ex husband and my self but get disappointed🤔
Allah kasa mutane mata
😍
Irinkune masu batawa mata suna
Hmmm love
Macha Allah
Hhm mata muna sutar kanmu wani lokacin wlh