Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 20/05/2024… • RFI Hausa

Shugaban Majalisar Koli ta Iran ya ayyana zaman makoki na kwanaki biyar domin juyayin mutuwar shugaban ƙasar, Ebrahim Raisi. Babban Bankin Najerya CBN ya sanar da janye shirinsa na ƙarbar kuɗin harajin samar da tsaron intanet daga ƴan ƙasar. Majalisar Ɗinkin Duniya da Ƙungiyar Afrika ta AU sun yi tur da yunƙurin juyin mulki a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo.

Пікірлер: 2

  • @isahmusa4850
    @isahmusa485013 күн бұрын

    Allahu yajiqansa darahama ❤

  • @MdMdjf-ch1vy
    @MdMdjf-ch1vy11 күн бұрын

    Muna godiya a rf

Келесі