Ku San Malamanku tare da Malama Habiba, matar Farfesa Maqri - BBC News Hausa

Malama Dr Habiba Yahya Alfadarai, matar Farfesa Sheikh Ibrahim Maqari, ta ce ta yi saukar Al-Ƙur'ani mai girma tana 'yar shekara 12 da haihuwa a hannun iyayenta.
Malamar da ta yi digiri uku a harshen Larabci, ta faɗa wa BBC Hausa hakan ne cikin Shirin Ku San Malamanku da muke wallafawa duk ranar Juma'a.
An haifi Dr Habiba a unguwar Alfadarai da ke cikin birnin Zariya na Jihar Kaduna a arewacin Najeriya.
Yanzu haka malamar babbar jami'a ce a hukumar kula da ilimin Arabiyya da Musulunci ta Najeriya wato National Board for Arabic and Islamic Studies (NBAIS).
Neman ilimi da kuma aiki sun kai ta jihohi daban-daban a Najeriya da suka haɗa da Kano da Kogi.

Пікірлер: 46

  • @alhajialhassan6193
    @alhajialhassan61932 жыл бұрын

    Masha Allah, Allah ya kara daukaka

  • @idrissashiitou343
    @idrissashiitou3432 жыл бұрын

    masha allah allah ya kara ma rayuwa albarka amin

  • @ashmultimediatv
    @ashmultimediatv2 жыл бұрын

    Mashaa Allah tabarakar Rahaman 🥰🥰🥰

  • @umarbnnaseer
    @umarbnnaseer2 жыл бұрын

    She's as calm as her husband

  • @safiadagomber3905
    @safiadagomber39052 жыл бұрын

    Masha Allah Tabaraka Allah may Allah bless you dear

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas24022 жыл бұрын

    Ma sha a Allah 🤩 ❤️ ❤️ Alhamdulilah ❤️❤️❤️❤️😘

  • @muhammaabdullahi8752
    @muhammaabdullahi87522 жыл бұрын

    Masha Allah Allah yasa kigama da duniya lpy hajiya

  • @shafiuaminu7985
    @shafiuaminu79852 жыл бұрын

    Masha Allah 👍

  • @abbaahamadking8749
    @abbaahamadking87492 жыл бұрын

    Marsha allah 🥰

  • @mariyamustapha8469
    @mariyamustapha84692 жыл бұрын

    Masha Allah

  • @habibouazango7865
    @habibouazango78652 жыл бұрын

    Masha Allah good

  • @nafisamuhmad1613
    @nafisamuhmad16132 жыл бұрын

    Masha Allah 🥰🥰

  • @illayakubu1743
    @illayakubu17432 жыл бұрын

    Mach allah

  • @SirajaOunwala-vu6ln
    @SirajaOunwala-vu6ln2 ай бұрын

    ❤❤❤❤❤

  • @buharyadamu9688
    @buharyadamu9688 Жыл бұрын

    Masha Allah bless you mallama

  • @mno9945
    @mno99452 жыл бұрын

    Masha Allah!

  • @OfficialSautinHausa
    @OfficialSautinHausa2 жыл бұрын

    mashaAllah

  • @adamuyauadamuyau9540
    @adamuyauadamuyau95402 жыл бұрын

    Masha allah

  • @isajidda392
    @isajidda392 Жыл бұрын

    Allah yasakamik malam

  • @adamissa4976
    @adamissa49764 ай бұрын

    Maa shaa Allah

  • @abbakaryahaya535
    @abbakaryahaya5352 жыл бұрын

    Allah ya kara lafiya da nisan kwana da ilimi don darajar annabi sallalahu

  • @user-iy9vb1ow3m
    @user-iy9vb1ow3m2 жыл бұрын

    Masha Allh

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464
    @anasmukhtarhayinalhaji8464 Жыл бұрын

    Allah sarki malama ......

  • @lislamtv9461
    @lislamtv9461 Жыл бұрын

    Masha Allah 🙏

  • @user-zh5md5fx1h
    @user-zh5md5fx1h2 ай бұрын

    Allah Yakarawa malama lpy Dan kibani numberki

  • @ismailabdoulnasser4901
    @ismailabdoulnasser49012 жыл бұрын

    Masha Allah Allah yakara Basira

  • @fathimamusaabdullahi6666
    @fathimamusaabdullahi66662 жыл бұрын

    Masha Allah tabarakallah matar malam Allah yayi jagoranci arayuwarku

  • @user-ug9uk8xz6b
    @user-ug9uk8xz6b4 ай бұрын

    Mac ha Allah

  • @nigeraniger2915
    @nigeraniger2915 Жыл бұрын

    Masah allah

  • @sirajiyusif1815
    @sirajiyusif18152 жыл бұрын

    Mashallah

  • @shawalmohammed1484
    @shawalmohammed14842 жыл бұрын

    MashaAllah

  • @muhmmadbello3971
    @muhmmadbello39712 жыл бұрын

    Mashllh sayada

  • @sahibsaguirou188
    @sahibsaguirou1882 жыл бұрын

    🌹🌹

  • @mazaduofficialtv7695
    @mazaduofficialtv76952 жыл бұрын

    Allah ya sa mu dace

  • @fatimaumar610
    @fatimaumar6102 жыл бұрын

    💛

  • @abdulgora2866
    @abdulgora28662 жыл бұрын

    Wato matsalar yajin aiki tsohon al’amari neh. Allah Ya datar da dalibai

  • @ahmedaabdullahi2032
    @ahmedaabdullahi20322 жыл бұрын

    allahu akbar,

  • @ibrahimyahaya2251
    @ibrahimyahaya22512 жыл бұрын

    Masha Allah

  • @ibrahemmokhtar9060
    @ibrahemmokhtar90602 жыл бұрын

    masha allah

  • @saigodiyatv344
    @saigodiyatv344 Жыл бұрын

    Masha allah

  • @nafiushuaibu7163
    @nafiushuaibu71632 жыл бұрын

    Masha Allah

  • @ruthisaika6312
    @ruthisaika63122 жыл бұрын

    Masha Allah

  • @Musaa477
    @Musaa4776 ай бұрын

    Masha Allah

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu37992 жыл бұрын

    masha ALLAH

  • @samirahassan2147
    @samirahassan21472 жыл бұрын

    Masha Allah

  • @user-hq7rm6cv9o
    @user-hq7rm6cv9o2 жыл бұрын

    Masha allah