Ku San Malamanku tare da Farfesa Mansur Sakkwato

Tattaunawa da shehin Malamin addinin Musulunci game da rayuwarsa.

Пікірлер: 68

  • @aminubadamasihnfr1591
    @aminubadamasihnfr15912 жыл бұрын

    Allah ya jiqanku malam allah yasa aljannah ta zama sakayya

  • @user-th5mo3iw9s
    @user-th5mo3iw9s2 жыл бұрын

    Allah sarki malaman sunnah allah ya kara basiru shaikh mansooor

  • @safiadagomber3905
    @safiadagomber39052 жыл бұрын

    Masha Allah Tabaraka Allah

  • @hawahwaw4829
    @hawahwaw48293 жыл бұрын

    Masha Allah Allah ya karama rayuwa albarka yaa sheikh ❤❤❤

  • @khadijajibreelhajiya5147
    @khadijajibreelhajiya51473 жыл бұрын

    A gayyatomana sheikh Mohammad Mustafa maiduguri

  • @maryamsani3160
    @maryamsani31603 жыл бұрын

    Masha Allah, Allah Ya qarawa malaman Imani da ilimi,Ya jiqan mahaifan malam da malaman sa.Ya Albarkaci zuri'a.

  • @yaurikitchen

    @yaurikitchen

    3 жыл бұрын

    Amin damubakida

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi47823 жыл бұрын

    Masha Allah Allah ya qara daukaka da basira ya sa ayikyakkyawan qarshi Ameen muna godiya sosai B B C HAUSA 👍👍👍👍🇸🇦🇳🇬

  • @fatimahabbayahaya851
    @fatimahabbayahaya8512 жыл бұрын

    A 1969 ni ina Form 1. Lallai nayi tsammanin Malam na da shekaru ashe dai.... Masha Allah. Allah ya kara maka ilmoma masu amfani.

  • @adamuhamza2395
    @adamuhamza23953 жыл бұрын

    Masha Allah ...Allah ya tsareku malam ya hadamu a Aljanna mungode

  • @hajiamadammataanbala1121
    @hajiamadammataanbala1121 Жыл бұрын

    Marshallah Tabarikallah

  • @mamanahmadmaryamm8573
    @mamanahmadmaryamm85733 жыл бұрын

    Allah yaqara m Mal Imani da ikhlasi

  • @ummihassan4787
    @ummihassan478711 ай бұрын

    Allah karawa rayuwa Albarka

  • @effadyounoussa4747
    @effadyounoussa47473 жыл бұрын

    Masha Allah❤️❤️🦋

  • @Suu_maah
    @Suu_maah3 жыл бұрын

    Allah y taimaka malam🤲🤲

  • @physicsinhausa6760
    @physicsinhausa67603 жыл бұрын

    Ya sheikh n Prof

  • @uwaisumuhammad1902
    @uwaisumuhammad19023 жыл бұрын

    Masha Allah ya Allah yarama rayuwar malam Albarka

  • @murtalabello3129
    @murtalabello31292 жыл бұрын

    Allah yatemaki malam

  • @zayyanutukur5486
    @zayyanutukur5486 Жыл бұрын

    Ma Sha Allah

  • @khadijajibreelhajiya5147
    @khadijajibreelhajiya51473 жыл бұрын

    Masha Allah yakarawa rayuwa albarka

  • @abdullahibrahim4969
    @abdullahibrahim49693 жыл бұрын

    As salama alekum yan uwana hausawan najeriya nidai Yaron maradin dake Niger Amma zan iya baku shawara akan mutanen ku hausawa dake zaune a kudancin najeriya shawara ta itace kamar haka hausawa su kumo a jahohinsu suma kabilun dake Akwai a jahohin hausawa su'koma jahohinsu suma kowa ya zauna jahar'shi domin abunda kabilun nan su kema hausawa ni'kam a matsayi'na na bahaushe bana jin dadi wlh don Allah ku baro masu jahohinsu kuma ku kora kabilun dake jahohinku su'koma zuwa jahohinsu kunganin shi kenan kowa ya zauna lafiya kuma ku kan'ku yafi dadi agareku domin zaku'yi addininku bilma'aruf ba wani kafirin da zai bata maku tsari ku hadai kanku ku gyara jahohinku na Arewa kudunga kere - keren zamani kamar yadda sauran kasashe suka'ci gaba ku duba kamar kasar iran yadda suka ' ci gaba a duniya ma kamar Ana tsoransu don haka kuma yan arewa wallahi ku kele gwarawan'nan ku'zo ku hadai kanku da hausawan Niger ku'kama amfani da yaren ku na hausa kuna rubuta shi ta hanyar kowane nau'i na zamani abu n da ya shafi kayan abinci da ma kayan jiki da abun hawa dama sauransu kunga shi kenan har'ma ya'yanmu idan suka taso haka suma zasu'ci gaba dayi to na bar ku lafiya ina tare daku domin samun karin bayyani game dani ga lamba 'ta ta waya kamar haka +393512038542 na gode Eh domin haka ne zaku samu zaman lafiya a cikin jahohinku na Arewa kuma zaku iya shumfuda dokokinku na Al'adunku na Addininku Eh yan uwana na bar'ku lafiya

  • @Princematawalletv5769
    @Princematawalletv5769 Жыл бұрын

    Allah Yakara Tsaremaka Martabarka Malam

  • @user-bm6mi6eb1e
    @user-bm6mi6eb1e3 жыл бұрын

    Masha Allah ' Allah ya albar Kaci rayiwa malam

  • @ibrahimzabeirou7819
    @ibrahimzabeirou78193 жыл бұрын

    Masha allah allahu akbar kabira douniya ba

  • @hajiamadammataanbala1121
    @hajiamadammataanbala1121 Жыл бұрын

    SubhaAllah

  • @mdabdramanaichatou3754
    @mdabdramanaichatou37542 жыл бұрын

    allahou akbar malan allah yaka rama lafiya da imani

  • @khalifaumarmuhammadyaro8403
    @khalifaumarmuhammadyaro8403 Жыл бұрын

    Allah yakara albarka arayuwarka

  • @muhdmuhdmusa6151
    @muhdmuhdmusa61513 жыл бұрын

    Masha Allah

  • @mariamadangali8877
    @mariamadangali88773 жыл бұрын

    Allahu Akbar!

  • @yaurikitchen
    @yaurikitchen3 жыл бұрын

    Allah sarki malam rayuwarka very simple I love qanzo nima😀

  • @umarmahmud9134
    @umarmahmud91342 жыл бұрын

    Jazakallahu khairan

  • @issoufououmarou9580
    @issoufououmarou95803 жыл бұрын

    Inazan samu litafin bayani akan sahabbai na malan

  • @hannastv
    @hannastv3 жыл бұрын

    Masha Allah malan Allah ya kara annuri

  • @umartghana4904
    @umartghana49043 жыл бұрын

    Allah ya karawa rayuwa albarka

  • @Maliku2011
    @Maliku20113 жыл бұрын

    Allah ya kara lafiya da tsawan kwana

  • @abdourahmanibrahima2920
    @abdourahmanibrahima29202 жыл бұрын

    Malam inagai souwa

  • @mabujafar9123
    @mabujafar91233 жыл бұрын

    Mash allah

  • @yakubuibrahimaddullah5213
    @yakubuibrahimaddullah52133 жыл бұрын

    masha Allah

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya2723 жыл бұрын

    Allah ya qara rayuwa albarka

  • @yaurikitchen

    @yaurikitchen

    3 жыл бұрын

    Amin damu bakidaya

  • @maryammuhammad5327
    @maryammuhammad53273 жыл бұрын

    Masha Allah yayi kyau mugode sosai

  • @udirtv7384
    @udirtv73843 жыл бұрын

    Allah yayima rayuwa albarka

  • @bangiszamani4594
    @bangiszamani45943 жыл бұрын

    Allah yaqara wa Malam lfy da ilimi

  • @aminouniger8278
    @aminouniger82782 жыл бұрын

    ❤️🥰

  • @saifullahimuhammad3498
    @saifullahimuhammad34983 жыл бұрын

    Masha allahu dan allah bbc kuje zamfara kuyi da shek umar kanoma

  • @rahmaahmadtijjani1252
    @rahmaahmadtijjani12522 жыл бұрын

    Maa shaa Allah

  • @yahouzasandabaelape8555
    @yahouzasandabaelape85553 жыл бұрын

    Allahou Akbar

  • @hajiamadammataanbala1121
    @hajiamadammataanbala1121 Жыл бұрын

    Allahu Akbar 😢 💧 🥲

  • @SalisuIbrahimgaji-gh7zz
    @SalisuIbrahimgaji-gh7zz10 ай бұрын

    Malm Allah yasaka da Alkairi ya jikan iyaye

  • @ibrahimmuhdgusau3724
    @ibrahimmuhdgusau37243 жыл бұрын

    Masha ALLAH

  • @ssurajo
    @ssurajo3 жыл бұрын

    Allah ya qara lafiya

  • @dahiruyahaya3505
    @dahiruyahaya35053 жыл бұрын

    Allah yakara lafiya mallan

  • @sahibsaguirou188
    @sahibsaguirou1883 жыл бұрын

    Allah karamuku lafiya 🌹🌹

  • @wlkmf3513
    @wlkmf35133 жыл бұрын

    مشا الله شكرا

  • @abdourahmanibrahima2920
    @abdourahmanibrahima29202 жыл бұрын

    Barkadayau

  • @user-eh2nw5lm3e
    @user-eh2nw5lm3e3 жыл бұрын

    Allah yakara lafiya

  • @dukushadukusha1339
    @dukushadukusha13393 жыл бұрын

    Ok

  • @hannastv
    @hannastv3 жыл бұрын

    BBC ku garzaya Ghana kuka mana tarihin Malan bashiru nyandu da Anas tawfiq

  • @aminubadamasihnfr1591
    @aminubadamasihnfr15912 жыл бұрын

    Allah ya jiqanku malam allah yasa aljannah ta zama sakayya

  • @ibrahimzabeirou7819
    @ibrahimzabeirou78193 жыл бұрын

    Masha allah allahu akbar kabira douniya ba

  • @safiadagomber3905
    @safiadagomber39052 жыл бұрын

    Masha Allah Tabaraka Allah

  • @abdurazak6950
    @abdurazak69503 жыл бұрын

    Masha Allah

  • @sunusihusssaini4670
    @sunusihusssaini46703 жыл бұрын

    Masha Allah Allah y karawa rayuwa albarka

  • @user-br3wn7zf3x
    @user-br3wn7zf3x3 жыл бұрын

    Masha Allah Allah yakara lafiya da imani

  • @xjxxjh3745
    @xjxxjh37453 жыл бұрын

    Masha Allah

  • @umarbakura4477
    @umarbakura44773 жыл бұрын

    Masha Allah

  • @ibrahimabubakar2119
    @ibrahimabubakar21193 жыл бұрын

    Masha Allah