Ketar da Shagon Mada ya yi wa Nura Dan Karami da Zee Y da Shamsu Kanin Emi a damben Kano

Спорт

Damben Shagon Mada da ya yi a filin wasa da ke Ado Bayero Square a Kano, ciki har da buge Nura Dan Karami da Zee Y da kuma Shamsu Kanin Emi.

Пікірлер: 7

  • @aleximercedez2068
    @aleximercedez20683 жыл бұрын

    I love this man mada his is one of my best for ne

  • @user-yg3xv2eo4i
    @user-yg3xv2eo4i4 ай бұрын

    A amso kudin shi Dan kamal

  • @hassanmbuba1581
    @hassanmbuba15812 жыл бұрын

    Allah y taimaki dan liti da taimakon da kakewa tsofin yan dambe

  • @bashariadamubaburalocalgov7254
    @bashariadamubaburalocalgov72543 жыл бұрын

    Nura Dan karami kamatah yayi kasan abokin danbenka bah irinsu shagon mada bah

  • @muhammadkatto9831
    @muhammadkatto98312 жыл бұрын

    Kwalara kare dangi

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda62643 жыл бұрын

    Kowa ka haye maka bakin rai nai

  • @abdulrahmanumar1787
    @abdulrahmanumar17873 жыл бұрын

    Kwangiri karfen jirgi haryanxu hannuka na tashi

Келесі