Idan har yanzu ba ku fahimci kitimurmurar da aka yi a yanke hukuncin gwamnan Kano - Abba Hikima
Barrister Abba Hikima Fagge ya fayyace zare da abawa.
Idan har yanzu ba ku fahimci kitimurmurar da aka yi a yanke hukuncin zaben gwamnan Kano ba, to ku kalli wannan bidiyon don ku fahimci zancen da kyau.
Пікірлер: 46
Allah ya wucemana gaba alfarmar annabi Muhammadu s a w 💚💚💚
Ameen summa ameen ya allahu sae abbah
Allah ka tabbatar wa Abba kujerar sa, Dan albarkacin annabi muhammadu (S.A.W).
@aabsanka
9 ай бұрын
صل الله عليه وسلم
Ahaf daga baya kenan angama ai gawuna y zama gwamna insha Allahu 🤲🙏
ALLAH yabaiwa abba
In sha Allah kano sai abba
Ameen ya Al A'zeez
ABBA ZAMA DARAM DA IZININ ALLAH
Allah yatabbatar mana da nasararka Abban kanawa
Masha Allah
مشاءالله
Albarkar ANNABI ALAIHIS SALAM sai ALLAH ya tabbatarwa da Abba k yusif kujerar sa❤❤
Macha Allah
ABBA zabin Allah
Abba hikma Allah ya tsareka
Allah ya saka da alkhairi
AMIN
Allah ya kara Maka hikima da Daukaka.
Ameen mungode barrister 🤲🤲🤲
Allah ya Abba nasara akoto Dan mayin Annabi S A W)
Mun gode Abba hikima
ماشاء الله تبارك الله 👍👍👍
Ameen summa ameen ya Allah
wannan gaskiya ne muna gdy sosai Allah yasa mudace ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia arabia from fatima kano
Allah ya baku sa'a
Allah yasa ya rabbi
Gawuna is coming
Abba ❤❤❤
ماشاءالله
Amiin summa amiin
Ameen
Ameen yarabbi
In sha allah sai abba
Wannan hakayake
Ra,ayinkane kawai kake fade
Kace kana neman shiga rukunin lauyoyinne ko
Karyar banza wlh insha Allah kuntafi kenan asarar da kukaiwa Al,umar jihar Kano wlh Allah bazai barkuna
@nasiruumar736
9 ай бұрын
Allah ka tabbatarwa da Abba Kabir Yusif Nasararsa
@aminuidris4243
9 ай бұрын
Allah ya tabbatarwa da abban kanawa nasararsa Dan shugabanmu annabi Muhammad s.a.w
@NasirNasidiYusif-xi4cx
9 ай бұрын
Abin mamaki wai me yasa AKANO basuje sun yanka chochi bne sai da kin Allah
@muhammedisah1362
9 ай бұрын
Gawuna is coming
@user-ww6gd2qg5c
9 ай бұрын
Hikima,, Ina ma ka yi Hikima kayi Sharshin baka nuna Inda Ka Karkata ba. Ina ganin da Ka Taimaki Kanka Ka Taimaki Mu da Sauran Al'Uma. Ngd
Slm
Mal Abba kana da Layi
Mu ne ya,Yan Bulama Allah ya karawa Mal lafia