Hukuncin Kotu da ta farantawa Ganduje Alhajiji nagoda yayi masa Martani Jami'in EFCC ya halaka kansa

Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta umarci alkalan babbar kotun jihar, Mai Shari’a Faruk Lawal Adamu da Mai Shari’a Zuwaira Yusuf, wa’adin awa 48 su sauka daga shugabancin kwamitocin binciken da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kafa domin bincikar tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje.
Kakakin EFCC, Dele Oyewale, ya shaida wa manema labarai cewa hukumar za ta binciki musababbin da ya sanya ya kashe kansa, kuma hukumar za ta taimaka wa iyalansa.
Alhajiji nagoda yayi wa Ganduje martani
The Federal High Court in Kano has ordered the judges of the state High Court, Justice Faruk Lawal Adamu and Justice Zuwaira Yusuf, within 48 hours to step down from the commission of inquiry established by Governor Abba Kabir Yusuf to investigate the former governor. state, Abdullahi Ganduje.
The spokesperson of EFCC, Dele Oyewale, told reporters that the agency will investigate the reasons for his death, and that the agency will help his family.
Alhajiji nagoda responded to Ganduje
________________________________________________
Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
Jaruman kannywood,
Y'an siyasa
Abubuwan Al-ajabi
CeCe kuce
dama tarihin rayuwar su
Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
Sannan zata kawo labaran hausa novel
MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
Politicians
And their Biography
And other news about famous people around the world
And then it will bring news about Hausar novel
Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu
subscribe always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc
#mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa

Пікірлер: 1

  • @Sirnajjashi
    @Sirnajjashi4 күн бұрын

    Mai karya Dan wuta

Келесі