HIRA TA MUSAMMAN DA "GA DAWA GA KAKI" WATO "GAMBALA MAI ARNA" KO (DANZABUWA)
gawata kaya tacciyar hira da akayita da wani babban jarumi kuma Jami,in tsaro wato Gambala Mai Arna Dan sabuwa aciki zakuji yanda suka fafata da barayin daji dayanda sukai nasara akansu
#gambala #danzabuwa #sarkirabe #shagari #skila #gangi #kaura
Пікірлер: 78
Allah ya biyya namijin duniyyya❤❤❤ galant 💪💪💪💪💪
Gambala Mai Arna Namijin Duniya Allah yakarama kariya
Irin wannan dansanda Allah yaimashi albarka yakaramana yawan irinsu.
Masha Allah uban giji yabada sa,a Mai dorewa fatan alheri ❤❤
Allah yataimaka ya tsare
Namijin duniya!!! Ubangiji ya cigaba da karew
Allah yakara nisan kwana.
Allah yaƙara tsare ku fatan Alkhairi
Allah ya tsare ya kara daukaka
Allah yakaramana yawan irinku a Nigeria maigaskiya maiyi dan Allah.
Barka da dere kana lafiya Allah yakara tauko Allah tsre
gaskiya ban taba jin dadin tataunawa kamar wannan ba wlh ina jin jinawa dan zabuwa👍👍💪💪💪💪daga libeya 🇱🇾👍
Allah sarki irin ku muke da buƙata sarki gambala Allah ya ƙara lafia da ƙarfin imani ya ƙara ɗaukaka
Allah Ya Kare Ku Ya Dafamuku
Ina son jin labarin mazan taka💪💪🦾
@DAWAHAUSATV
6 ай бұрын
To kacigaba da kasancewa damu a Koda yaushe
Gambala Mai Arna. Ko tsiya Ko tsiyan tsiya.... Alafiya Dai Gambala. Ki Gudu Sa Gudu.
Gskiyane ci dan izalah zakaji ci ba komai yake burgeci inba harkar addinin musulunci ne good izala
Gallant mopol
Allah yakaremana irinku masu kishin alumma da kasa.
@DAWAHAUSATV
6 ай бұрын
Ameen
Allah yakara maku taimako
Kaga rashin adalcin naija ko wai yansanda mota daya ce zata tunkari yan taadda
Allah ya jikansa da gafara amiyn
Masha Allah Allah yagara lafiya da jarumta Allah ya jikin mai gida
Allah ya kiyaye
Alh ya kare mana kai oga❤❤❤
Allah ya kara kusanci da annabi Muhammad s a w allah yakara lpy sarki
Allah yakaregaba gaskiya kayikokari allah yasareka👍👍👍💪💪💪🔥🔥🔥🔥🔥
Mai tambayan nan baka iya tambaya ba ai bahaka ake fira ba chi yakamata kabarci yana bayanensa
Kai ka bani tausayi wallahi.namijin duniya
Allah y Kara lfy da Nisan kwana, Allah y kiyaye gaba, ❤
Mazaaje
Mashaa Allah Allah ya qara Kare Mana mazan fama
Baka tambaye shi matan shi nawa ba
Allah yakara nisankana
Masha allha
❤❤
Masha allah allah yakara lafiya oga
Gwanin da bai gudu 🏃bai qarko wlh . Weldone Dan zabuwa.👍💯
Masha ALLAH 🙏🙏
Allah Ya Kara tsare mana kai daga dukkanin sharrin masharranta
Allah yakara tsareka gambala Dan zabuwa
Chaw 💪chaw💪chaw💪 Allah ya biya
Masha allah dawa dai mai gida
l Loveyou
Allah yakara lfy da Nisan kwana sir 🤲🤲🤲
Dawa dai Allah yakare manakai
Allah ya kara sari
Allah Yakara kareka amma Gaskiya Akwai asakacin Gwamnati Sam Idan Da Ace Kamar Yanda Wan Nan Bawan Allah Yatsayu ita Gwamnati Tatsayu Haka Da Ansami Nasara
Namiji kakai Allah ya karakaremu
🎉❤❤masha
MashAllah❤❤❤❤❤❤❤❤🎉
Gambala kasan Abin haushi a aikin force idan kasani matsala Gwamnati bazantayi tinanin kataimakama kanuna kishi a kasar ka Amma saita nuna bakataba yimata komai ba tanuna kamar bakataba yimata aiki ba, Allah yakyauta
Mashallah❤❤
Masha allah
😮😮
Yasunan Maigidan naka (Area commander) din? Me sunan shi?
@DAWAHAUSATV
6 ай бұрын
Aminu umar dayi sunan banzarsa bayis
Mash Allah ❤
❤❤❤
Ilovethisprograme
Allah ya kwta
Mazahhh
Allayakareka
Masha Allah
@user-ti8qs9pl2y
4 ай бұрын
❤
Maza gunban dutse
Masha Allah God bless you guy
To Amma Yana uban gidanka (area commander) me yasa baka bashi maganin bindiga ba .
@DAWAHAUSATV
6 ай бұрын
Asslm yace agayama shima bada bindiga suka kasheshiba dukansa sukai da ita aka
Aiki yayi kyau, amma danAllah kana barin mutum yana bayani yadda yake so, you lack that interviewing skills. Labarin ya zama kaman kai kake fada masa me ze ce? 23:54 example
@DAWAHAUSATV
6 ай бұрын
To Ina godiya sosai da wannan shawara fatan za acigaba da bibiyarmu akoda yaushe muna godiya sosai
@umarubaali1220
5 ай бұрын
Exactly
masha Allah
Allayakareka
❤❤
Masha allah