Hassan Wayam - Banine Nafadaba

Музыка

Sunan Mawaki: Hassan Wayam
Sunan Wakan: Banine Nafadaba
Playlist Link: bit.ly/3bxAco7
Tarihin Hassan Wayam: bit.ly/33TNKaV
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta:
bit.ly/33W7Wcf
Waƙoƙin Gargajiya Kamar dai yadda kowacce al'ada ko Kabila ta ke da mawakanta, to ita ma kabilar Hausa ta na da na ta mawakan, wadanda su ka yi wakoki ma su tarin yawa, cike da hikimomi da basira marar adadi.
Wasu daga cikin mawakan, sun yi wakoki daban-daban, wasu kuma jigon wakokin nasu iri daya ne. Akwai mawakan Sarakuna, akwai na Sha'awa, akwai na Manoma ko 'Yan Dambe ko 'Yan Kasuwa, da dai sauransu.
❱ Help us bring more Traditional Hausa Music like this: bit.ly/3bAllcG
❱ Artist: Hassan Wayam
❱ Donate: bit.ly/3bAllcG
❱ Subscribe: bit.ly/2QSNgg5
❱ Facebook: mynmasterpro
COPYRIGHT NOTICE:
We Permit anyone to translate, contribute to our content and re-share our videos, but the video must remain branded under Mynmaster Productions, at all times.
VIDEO FOOTAGE:
All footage used in our videos is from Pixabay, with the following privileges below:
❱ All content on Pixabay can be used for free for commercial and noncommercial use across print and digital, except in the cases mentioned in "What is not allowed".
❱ Attribution is not required. Giving credit to the contributor or Pixabay is not necessary but is always appreciated by our community.
❱ You can make modifications to content from Pixabay.

Пікірлер: 72

  • @Badamassi-le5dx
    @Badamassi-le5dx22 күн бұрын

    Allah ya jikan Hassan wayam

  • @salisousalisou5935
    @salisousalisou5935 Жыл бұрын

    Allah ya jikan hassan wayam

  • @abubakartukur8004
    @abubakartukur80042 жыл бұрын

    Allah ya jiqan marigayi Hassan Wayam, mu Kuwa na baya Allah ya sa mu dace!

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    2 жыл бұрын

    Amin.

  • @abubakarabdulkadiri2701
    @abubakarabdulkadiri27012 жыл бұрын

    One of my favourite musicians of all time. May Allah grant him Aljanah Firdaus

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    2 жыл бұрын

    Amin.

  • @abdoulmoumine527
    @abdoulmoumine5273 жыл бұрын

    hawaye nakeyi Allah kuwa

  • @queenbeebah3344

    @queenbeebah3344

    3 жыл бұрын

    Nima haka wallahi...

  • @abubakaralkalihabib197
    @abubakaralkalihabib1972 жыл бұрын

    Allahu Akbar its reminds me with nostalgic memory of my youthful age. Allah kajikan Hassan Wayam da rahamarka

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    2 жыл бұрын

    Amin.

  • @al-aminjibril1744
    @al-aminjibril17443 жыл бұрын

    Allah jikanshi da rahama yayi mashi gafara

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    3 жыл бұрын

    Amin

  • @ismailaibrahim3199
    @ismailaibrahim31992 жыл бұрын

    Allah sarki har nayi hawaye wato saida na tuna baya sanda nake yaro 😭😭😭 mazan jiya kenan Allah ya jikansa Allah ya gafarta masa

  • @mikeleprince6416
    @mikeleprince6416 Жыл бұрын

    Allha ya jikan maza

  • @yusufyayaabdulkadir4091
    @yusufyayaabdulkadir40913 жыл бұрын

    Allah sarki jiya bayauba mawakan Hausa sun kare.Allah kamana Gafarta baki daya mu.

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    3 жыл бұрын

    Amin, Amin...

  • @muhdsmuhd1526
    @muhdsmuhd15264 жыл бұрын

    Duniya knn lokaci mai shudewa Allah jikan maza.

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    4 жыл бұрын

    Amin, Amin...

  • @sanijagaiyamasiratalibiya7630
    @sanijagaiyamasiratalibiya76303 жыл бұрын

    Gaskiya ne wanan muna godiya naji dadin wanan wakar

  • @umarmuhammadsani24
    @umarmuhammadsani244 жыл бұрын

    Intunabaya da irin rayuwan da nayi a baya allha sarki watarana Sai labari rayuwa kenan

  • @ibrahimbello510

    @ibrahimbello510

    2 жыл бұрын

    May his soul rest in peace

  • @queenbeebah3344
    @queenbeebah33443 жыл бұрын

    Nostalgic😪... Allah ka hore mana mu karrabama wadanda suka rage domin kuwa sun nishadantar da rayuwa mu. Allah ka jaddada rahama ga wadanda suka rigamu gidan gaskiya. Allahumma Amin🤲

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    3 жыл бұрын

    Amin.

  • @adamuaudi7369
    @adamuaudi73692 жыл бұрын

    Allah jikan hassan wayam

  • @hurmaurmi2808
    @hurmaurmi28086 жыл бұрын

    كلام صحيح حسن أغنية حلو جميله أحبك نيجيريا 🇳🇬🇳🇬🖒🖒🌷🌷

  • @issaabubakar7822
    @issaabubakar78225 жыл бұрын

    Yayi kyau ma sha Allah muna godia sosai

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    5 жыл бұрын

    Masha Allah...

  • @umaradamu2932

    @umaradamu2932

    5 жыл бұрын

    Allah sarki jiya bayauba

  • @husainyausup5103
    @husainyausup51035 жыл бұрын

    Allah sarki indai naji irin wadan wakokin sai na tuna sa mahaifina Allah y kara mai lafiya da imanı

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    5 жыл бұрын

    Amin, Amin....

  • @mikoandu9944

    @mikoandu9944

    5 жыл бұрын

    Wannan haka yake hasan wayam nazan jiya

  • @jamiludambo9982
    @jamiludambo99826 жыл бұрын

    Wallahi wa'annan wakokin suna tuna mani baya mai dadi. Allah ya bamu sa'ar rayuwa.

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    6 жыл бұрын

    Amin Amin.

  • @allahyasamudace651

    @allahyasamudace651

    4 жыл бұрын

    Amin

  • @lawalbala7187

    @lawalbala7187

    4 жыл бұрын

    Gaskiya mawakan da sunfi na yanzu

  • @mohammedhassan2236

    @mohammedhassan2236

    3 жыл бұрын

    @@lawalbala7187 hakane kam anma baa tunawa dasu Dan yanzu haka wannan mawakin da ransa anma ba abunda akamishi na karramawa a gwamnatance na waenda suka bada gudunmuwa ga masanaantun gargajiya

  • @aliyaniga9252

    @aliyaniga9252

    Жыл бұрын

    Allah ya gafarta ma matatu moukouma yayimuna karshe may kw

  • @gambomurtala8947
    @gambomurtala89474 жыл бұрын

    Allah sarki rayuwa tana faruwa zucewa take kamar baayiba. .inatuna shekaru baya

  • @hassanumar3887
    @hassanumar38874 жыл бұрын

    Allah sarki! Wallahi gargajiya tayi, Allah ya kara baku himma dora wasu wakokin

  • @harunharun445
    @harunharun4456 жыл бұрын

    Gaskiyane wannan - Allah ya timaka

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    6 жыл бұрын

    +Harun Harun Amin Amin

  • @husainyausup5103
    @husainyausup51033 жыл бұрын

    Allah yayi maka rahma

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    3 жыл бұрын

    Amin

  • @salisabdullahi2497
    @salisabdullahi24974 жыл бұрын

    Nice.one this is. best Hausa music

  • @hassangambo5039
    @hassangambo50395 жыл бұрын

    Yayi dai gargajiya tayi

  • @umaraliyu1801
    @umaraliyu18014 жыл бұрын

    Gsky muna godiya sosai

  • @Danmodibbo1
    @Danmodibbo15 жыл бұрын

    NICE ONE OGA

  • @umarmusahassan164
    @umarmusahassan1644 жыл бұрын

    Munanin dadin wannan page naka

  • @isoufamadou9304
    @isoufamadou93046 жыл бұрын

    Mun Gode sosai.👍

  • @aliibrahim5368

    @aliibrahim5368

    3 жыл бұрын

    Wallahi wanan wakan ta sa na tuna da shekarun baya

  • @mahamanesabiouissa229
    @mahamanesabiouissa2294 жыл бұрын

    Merci pour ses mélodies

  • @musahaj224
    @musahaj2243 жыл бұрын

    AlRHASSA

  • @hauwashuwa
    @hauwashuwa4 жыл бұрын

    real music not the fake ones we have now

  • @muhdsmuhd1526

    @muhdsmuhd1526

    4 жыл бұрын

    We're now in modern world which brings everything fake.

  • @muhdsmuhd1526

    @muhdsmuhd1526

    4 жыл бұрын

    O

  • @husainyausup5103

    @husainyausup5103

    4 жыл бұрын

    Of course

  • @shuaibmusa3547
    @shuaibmusa35472 жыл бұрын

    Pop or

  • @user-nn2ke1ef6t
    @user-nn2ke1ef6t5 жыл бұрын

    👍

  • @yusufabdullahi4786
    @yusufabdullahi47866 жыл бұрын

    Duk lokacin da naji wannan wakar sai na tuno bayana da abokaina da dama da ayau narasa su.

  • @MynmasterProductions

    @MynmasterProductions

    6 жыл бұрын

    Allah sarki, Rayuwah kenan Yusuf. Allah ya Jikan Su, Amin...

  • @TheEmuhammed

    @TheEmuhammed

    6 жыл бұрын

    Allahuakbar duniya, irin wakokin damuka girma dasu kenanfa. Ko wanan bawan Allahn yana Sarai? Thank you so much for posting this!

  • @yusufabdulazeez7734

    @yusufabdulazeez7734

    5 жыл бұрын

    😭😭😭

  • @yazidmuhammad8523

    @yazidmuhammad8523

    4 жыл бұрын

    @@yusufabdulazeez7734 kuka nakeyi sosai, ina tuna yayyena da kannen iyayena.

  • @mouhamedoustaz5699

    @mouhamedoustaz5699

    4 жыл бұрын

    allhou akbar duniya Kenan wanan soune mawakan haossa

  • @hajiyabababimaabdulrahaman7808
    @hajiyabababimaabdulrahaman78085 жыл бұрын

    hmmm.

  • @bellocoach

    @bellocoach

    5 жыл бұрын

    kowa tuna bara baiji dadin bana ba

  • @harunamdollarbdcusaini3088

    @harunamdollarbdcusaini3088

    5 жыл бұрын

    HAJIYABABA BIMA ABDULRAHAMAN good morning

  • @harunamdollarbdcusaini3088

    @harunamdollarbdcusaini3088

    5 жыл бұрын

    slm

  • @harunamdollarbdcusaini3088

    @harunamdollarbdcusaini3088

    5 жыл бұрын

    how are you

  • @bukaraliyu4632

    @bukaraliyu4632

    4 жыл бұрын

    Allah ya jikan mazanjiya

Келесі