Halin da ake Ciki a Fadar Sarkin Kano

Пікірлер: 12

  • @AnFoOtYwOrLd
    @AnFoOtYwOrLdАй бұрын

    Ku dai dama kwatakwata bakwa son zaman lafiya ne kawai,ita kwankwasiyya dama haka take bata so taga Ana zaune shiru kalau cikin aminci da annashuwa seta kunno wutar da zata hargitsa jihar,wai kuma a hakane suke ikirarin suna kishin jihar,ai duk wanda ze saka jiharsa cikin hargitsi da fitina to lallai ka tabbatar makiyinta ne Domin wannan tsarin da aka biyo ba shine tsarin da ya dace bah,wanda ya tafi ai ya tafi kawai menene na dawo dashi kuma idan dama ba akwai wata manufa bah a boye,wato dai zargin da akeyi na cewa kwankwasiyya yaran sunusi ne ta tabbata kenan to Allah ya kyauta. Gaskiya me martaba ya nuna kwadayin son mulki karara tun a baya dama shiyasa ma idon sa ya rufe gaba daya baya ji baya gani,har kimarsa ta ragu a idon talakawan jihar

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464
    @anasmukhtarhayinalhaji8464Ай бұрын

    Allah Ya kara taimakawa ABBA

  • @user-kt4mj9pw6p
    @user-kt4mj9pw6pАй бұрын

    Allah ya shiga cikin lamarimmu

  • @ibrahimnasiru9006
    @ibrahimnasiru9006Ай бұрын

    Jazakallahu Khairan 🙏🙏❤

  • @user-yv7cy4qd4s
    @user-yv7cy4qd4sАй бұрын

    Masha Allah

  • @user-yj3my2bw6c
    @user-yj3my2bw6cАй бұрын

    Rashin aikin yi

  • @abuammarbare8841
    @abuammarbare8841Ай бұрын

    شطارة الكناويين

  • @AbdulmuminiAdamu-ov9gv
    @AbdulmuminiAdamu-ov9gvАй бұрын

    To shi aminu ado badan kano bane dabaku barishi ne

  • @ramatuauwalmuhammad7437
    @ramatuauwalmuhammad7437Ай бұрын

    to meyasa baku kai kotu ba?

  • @belloyusuf3216
    @belloyusuf3216Ай бұрын

    Yan kwankwasiyya basuson zaman lafia. Meh Aminu Ado yayiwa AKY

  • @hassanmaiyaki6372
    @hassanmaiyaki6372Ай бұрын

    ✅🤲🏻🤲🏻☝️👍🙌👏👏💪💪💪✅

  • @user-yj3my2bw6c
    @user-yj3my2bw6cАй бұрын

    Rashin aikin yi

Келесі