No video

Gov. Abba K Yusuf Yayin Ziyarar bazata dan gani yadda wannan hukuma take gudanar da ayyukan ta.

Mai Girma Gwamnan ya ziyarci babbar Hukumar bunkasa Harkokin ilimin makarantun Secondary ta jihar Kano (KERD) Domin ziyarar bazata Dan gani da idansa yadda wannan hukuma take gudanar da ayyukan ta

Пікірлер: 2

  • @BasiruSafiyanu
    @BasiruSafiyanuАй бұрын

    Wallahi dahaka shuwagabanni sukeyi datuni anceto kasarmu da yardar ALLAH gov ALLAH yasaka maka da alkhairi yadafa maka cikin mulkinka

  • @GombeSani
    @GombeSaniАй бұрын

    Wannan gomnatin tana Iya gwargwadanta

Келесі