GIDAN SARAUTA SEASON 2 Zai dawo muku ranar 13th April 2024 (Duk ranar Asabar) 8:30pm

Ойын-сауық

Пікірлер: 29

  • @user-ig1cc9rh8w
    @user-ig1cc9rh8w2 ай бұрын

    Masha'allah masha'allah🎉🎉 muna jira allah ya kaimu🤲

  • @IssiaMaikaya-jb9di
    @IssiaMaikaya-jb9di2 ай бұрын

    Zahra aliyou yayi ma sha Allah Allah ya Kai Murar da zaifito

  • @aminakiyawa6135
    @aminakiyawa6135Ай бұрын

    Masha Allah ❤❤❤❤

  • @adamsy_agwai
    @adamsy_agwai2 ай бұрын

    Pls Dan Allah kidawo da wuri bayan sallah

  • @musaadammusa9536
    @musaadammusa95362 ай бұрын

    Yauwa kunkyauta dakuka kawo mana advertisement din Zara aleeyu Muna sonta sosai. ❤❤

  • @MahamadouIssaSani
    @MahamadouIssaSani2 ай бұрын

    Macha Allah ❤❤❤

  • @kabiruAbdullahi-ml2mg
    @kabiruAbdullahi-ml2mg2 ай бұрын

    Alhmdlh 🤍 Masha Allah 🎉🎉🎉🎉

  • @saminunuhu9931
    @saminunuhu99312 ай бұрын

    Gaskiya Mai shadda farkon ganina da yarinyar wallahi Nasha kanwar Hassana Muhammad matarka kace Amma gaskiyane ina yinta sosai Domin don ita zanci gaba da kallon wannan shiri Domin ya batamin Rai sosai saboda Baya da tsawo inda yakamata Allah yabamu nasara Amma Dan Allah amikamin sakon gaisuwa wajen zarah acemata wañi babban masoyinta Yana miko gaisuwa mai tarin yawa kuma a shirye nake infuto idan nayi Mata nabarta lapia Dan Allah sakona yaje ataimaka min Dan Allah ,, Allah yadaukaka king of box office ❤❤❤

  • @MusbahuddeenMusaBature
    @MusbahuddeenMusaBature2 ай бұрын

    My actress more success i wish i wish to you Mrs zarah

  • @IbrahimUmmar-zf7wr
    @IbrahimUmmar-zf7wr2 ай бұрын

    Masha Allah

  • @abdulwahidyusufharun9
    @abdulwahidyusufharun92 ай бұрын

    Wlh I really like this girl Zahra aliyu ❤

  • @user-np7hg6uv1w
    @user-np7hg6uv1w2 ай бұрын

    Allah yasa muna da rai da lafiya 💔😍♥️🕺🕺

  • @user-dd7rv5nd1l
    @user-dd7rv5nd1l2 ай бұрын

    Masha allah 😂😂😂 ❤❤❤

  • @user-tq1pe3rj7g
    @user-tq1pe3rj7g2 ай бұрын

    Allah ya kaimu lfy

  • @user-os3ln2cz1y
    @user-os3ln2cz1y2 ай бұрын

    Al hamdulillahi allah chikawoku lafiya

  • @RamlaAbakar
    @RamlaAbakar2 ай бұрын

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @user-zj6my6vw8r
    @user-zj6my6vw8r2 ай бұрын

    ❤❤❤❤❤

  • @ummesaad1058
    @ummesaad10582 ай бұрын

    Miss you too my halimah😢❤❤❤🎉🎉🎉🎉😂😂😂😂😂

  • @user-st5dt6hj4i
    @user-st5dt6hj4i2 ай бұрын

    Nice

  • @user-uz7xs3gy2p
    @user-uz7xs3gy2p2 ай бұрын

    Allah ya kaimu lkc

  • @hajiaaisha7837
    @hajiaaisha78372 ай бұрын

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @user-rx1wb8rt6s
    @user-rx1wb8rt6s2 ай бұрын

    Dan Allah kudawo gobe

  • @AdamouSoja
    @AdamouSoja2 ай бұрын

    Zara ❤❤❤

  • @babansadeeq6794
    @babansadeeq67942 ай бұрын

    Abun tambaya anan shine mene ne shirin gidan sarauta yake koyarwa ga Alumma pls wanna darasi kuke nuna mana mu koya ko wacca fadakarwa kukeyi? Nasan film anayinss kodai yana koyar da wani darasi ko kuma wani labarin akan wani da yake faruwa cikin alumma A wanna zamani aka taba samun dan sarki irin wannan na cikin gidan sarauta? Kuma daga wacca bangaren na alumma ya fito?

  • @user-oh4tf8gu4k
    @user-oh4tf8gu4k2 ай бұрын

    ❤🎉😢🎉🎉🎉🎉🎉

  • @MardjanaHama-sn3eq
    @MardjanaHama-sn3eq2 ай бұрын

    🎉❤

  • @MohammedMohammed-nt5fx
    @MohammedMohammed-nt5fx2 ай бұрын

    ❤😂🎉😢😮😅😊❤😂🎉😮😢😅😊

  • @BabayealassanBabayealassan
    @BabayealassanBabayealassan2 ай бұрын

    Gaskia nima ke kikafi burgeni

  • @ZakiyouOumar-ll8dq
    @ZakiyouOumar-ll8dq2 ай бұрын

    Allah ya Kai mu lafiya

Келесі