DARASI SEASON 1 EPISODE 13 OFFICIAL VIDEO)

Пікірлер: 401

  • @YoungLegendtv901
    @YoungLegendtv90129 күн бұрын

    Alhamdulillah Allah ya kara shiga lamarin wannan director domin kuwa Muna karawu da babban darasi na rayuwa Allah ya kara basira da ilimi Mai albarka 👌

  • @jakadahausatv7132

    @jakadahausatv7132

    28 күн бұрын

    Mungode kwarai

  • @mubarakiliyasu6724
    @mubarakiliyasu672429 күн бұрын

    Gaskiya najidafin wannan shir allah yakara basira

  • @user-fn7dj9pn1i
    @user-fn7dj9pn1i29 күн бұрын

    Macha Allha akaniyut bakamar darasi wlh harga Allha allha yakara basira❤😍

  • @jakadahausatv7132

    @jakadahausatv7132

    28 күн бұрын

    Ameen mungode

  • @iliyasugaladi8145
    @iliyasugaladi814528 күн бұрын

    Masha Allah Darasi yayi kyau sosai , Kuma an bada fadakarwa sosai, Allah ya Kare mu ya Kare mutuncin mu ya tsare muna imanin mu Amin

  • @abubakarasbla3236
    @abubakarasbla323629 күн бұрын

    Munajin dadin wannan shirin min Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬✅

  • @saniusman3803
    @saniusman380328 күн бұрын

    Tabbas Film Din Darasi Akwai Ilmantarwa, Fadakarwa da wa'azantar 💯 acikinsa, Ubangiji Allah yakara Daukaka, Munanan Muna Jiran Season 2️⃣, Ina muku Fatan Alkhairi akoda Yaushe, kuhuta lafiya. 🙏🙌

  • @chairmanmasoyatv2422
    @chairmanmasoyatv242229 күн бұрын

    Allah kabamu ikon daukar darasi kuma yabamu ikon mugyara halimmu

  • @AleeyuAbubakar-yx4wv

    @AleeyuAbubakar-yx4wv

    4 күн бұрын

    Ameen

  • @Nanachoo912
    @Nanachoo91229 күн бұрын

    Warin baki mahaifin hutu😂😂😂😂😂😂😂 warrrrrr 💃💃💃💃

  • @umminlankyummi2736

    @umminlankyummi2736

    21 сағат бұрын

    Ya akayi kikasan bakishin da wari😂

  • @AssoumaneSuley-ez2ec
    @AssoumaneSuley-ez2ec29 күн бұрын

    Alhamdulilah allah yanunamana lokachinda zakudao gaskiya wanan shine akechema drassi munagodiya allah yakara basira ❤

  • @user-wm7nk6ei1s
    @user-wm7nk6ei1s29 күн бұрын

    Gaskiya wannan darasi darasi Allah taimakemu Baki daya

  • @salmamadinah
    @salmamadinah29 күн бұрын

    MASHA ALLAH to Allah ya kaimu lokacin lfy ❤❤❤🎉🎉

  • @ilasaleyilasaley
    @ilasaleyilasaley29 күн бұрын

    Macha Allah Allah yakarawa annabi s a w daraja ❤❤❤❤

  • @aboubacarMussa-so1mt
    @aboubacarMussa-so1mt29 күн бұрын

    Masha allah 🎉marwan wly kaburgeni sosai inayinka❤ tanks my babban yaya ❤❤❤❤

  • @BadiyyaMusaUmar-pn3yi
    @BadiyyaMusaUmar-pn3yi29 күн бұрын

    Masha'allah allah yakara basira ❤❤

  • @ibrahimmusakangiwe2400
    @ibrahimmusakangiwe240029 күн бұрын

    Masha Allah, Allah Kara basira Allah bamu Zaman lafiya a arewa da abunda lfy zataci a arewa dama Nigeria baki 1.

  • @AishaSalisu-xl9ld
    @AishaSalisu-xl9ld26 күн бұрын

    Masha Allah gaskiya munji dadin wannan flim sosai kuma munkoyi darasissika dadama aciki Allah yakara basira dadaikaka 👌👌👌

  • @user-fh9jo4jo5i
    @user-fh9jo4jo5i29 күн бұрын

    Gaskiya wana shiri,nabirgeni, masha'allah ❤ saw

  • @SN.SANCHO.991
    @SN.SANCHO.99129 күн бұрын

    Gaskiya kb baka rama abinda yarinyar nan tayi maka bah wallahi 😅

  • @DalhaAbdullahi-ul6mc
    @DalhaAbdullahi-ul6mc29 күн бұрын

    Masha Allah Allah yasa mun dauki darasin dayake cikin wannan film din amee

  • @ShafaBello
    @ShafaBello28 күн бұрын

    Shafa barade Masha allah nice ❤❤Don allah film din darasi karyawuce wata guda😊😊😊❤❤allah y Kara tsarimu da masifah duniya

  • @user-ms6hl4fb1h
    @user-ms6hl4fb1h29 күн бұрын

    Macha Allah I watching form Mali 🇲🇱❤❤❤❤

  • @mohammeddanna587
    @mohammeddanna58727 күн бұрын

    Gaskiya wanda yashirya wannan film din Allah yabasa lada because a kwai a lot of lesson a ciki

  • @user-pz4uo6zc3x
    @user-pz4uo6zc3x29 күн бұрын

    wow masha Allah Allah yakara lfy Dani San kwana mai amfani

  • @user-ii3ho2cl9z
    @user-ii3ho2cl9z29 күн бұрын

    Lallai darasi ne Allah ye Kara DAUKAKA DA BASIRA 💙

  • @Princealiyuzakeey
    @Princealiyuzakeey25 күн бұрын

    That's my first comment but I already watching every episode from 1 to this 🙏 thank you for produce that film may Allah continue give you confidence🙏

  • @UsmanBellobalbelu
    @UsmanBellobalbelu26 күн бұрын

    Allah yakara basira alfarmar Muhammadurrasulillah S a w

  • @hauwauadamualkali9906
    @hauwauadamualkali990625 күн бұрын

    Ya Allah grants us a good frnd..Allah yamaka Albarka Marwan Amiin.

  • @alimohammedlawan8113
    @alimohammedlawan811329 күн бұрын

    Mukam rashen a abunyuni yakesamu kallon kowannin irin film

  • @user-by8cf7wp7e
    @user-by8cf7wp7e29 күн бұрын

    Masha allah gaskiya shirin yana mugun dadi Allah yakaimu lokacin munajiranku fatan alkairi❤❤❤❤agashirya sabon shirin lpy❤❤❤❤😅😅😅😅

  • @bashiraminu5194
    @bashiraminu519428 күн бұрын

    salam Amman a gaskiya wlh wannan shirin Darasi ya na mutakar burge ni sosai an fadakar said dai Allah ya kara kawo daukaka dkm basira baki daya!!!

  • @user-ig1xb5mb1f
    @user-ig1xb5mb1f29 күн бұрын

    Yakamata a nuna cewa dogaro ga Allah shine akan gaba, babu abunda zasu iyawa marwan

  • @saifullahishuaibu1772
    @saifullahishuaibu177228 күн бұрын

    Masha allahu Ubangiji Allah yakara basira

  • @user-cp3vb6mq9v
    @user-cp3vb6mq9v12 күн бұрын

    Masha Allah gaskiya Darasi I love you ✌🏻

  • @user-ow5bv8rp1g
    @user-ow5bv8rp1g29 күн бұрын

    Marwan shaye shaye ba hauka bane bafa respect ur parents 😢

  • @user-fy7ph7wx6d
    @user-fy7ph7wx6d26 күн бұрын

    Naga darasin rayuwa abunda kefaruwa Kenan wllh Allah yakara basira

  • @raihanaismail1048
    @raihanaismail104825 күн бұрын

    Masha allah watching from Saudi media 🇸🇦🇬🇭❤️❤️❤️

  • @user-to6wy1gb7l
    @user-to6wy1gb7l28 күн бұрын

    Gaskiyane wannan darasi akwai darasi allah ya karabasira❤

  • @suppyy3557
    @suppyy355728 күн бұрын

    Masha Allah wannan film yana kyau sosai, saboda ya fita daban da irin fina finan da akeyi yanzu komai soyayya. This film touched many aspect of real life situation.

  • @salimahamin2205
    @salimahamin220526 күн бұрын

    Allah ya sa Marwan ya zame musu kadangaren bakin tulu

  • @user-ew4jz1ud3f
    @user-ew4jz1ud3f29 күн бұрын

    Gaskiya bai kamata kuje hutu ba 😂😂

  • @user-nt5pb4ty7u
    @user-nt5pb4ty7u28 күн бұрын

    Gaskiya wannan babban darasine Allah yasa season 2 yayi ma'ana fiye da wannan

  • @Yunusasulemanblg-vh8tj
    @Yunusasulemanblg-vh8tj28 күн бұрын

    Allah ya taimaka ya kara basira

  • @user-gh7te4kz5x
    @user-gh7te4kz5x29 күн бұрын

    MashaAllah, watching from Saudi Arabia

  • @ZakiyouOumar-ll8dq
    @ZakiyouOumar-ll8dq29 күн бұрын

    Alhmdllh Masha allah watching from Algeria 🇩🇿🇩🇿🇩🇿🇩🇿

  • @KA.fitness19

    @KA.fitness19

    28 күн бұрын

    Are you Algerian or you just living there? I’m from Sudan and Hausa of Sudan

  • @rabiatukatsinaal7626
    @rabiatukatsinaal762628 күн бұрын

    Innalillahi waiina ilaihi raji un Wlh yasani kuka kuma akwai darasi 😢😢😢😢😢

  • @mohinmilon8339
    @mohinmilon833929 күн бұрын

    Masha allah Sahara ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Zainab-kk7fn
    @Zainab-kk7fn28 күн бұрын

    Gaskiya wannan film din yayi kyau sosai Kuma akwai darasi sosai Kuma babu tallah tallah ce

  • @user-bw4br6pk9w
    @user-bw4br6pk9w28 күн бұрын

    Kebi nawa merci daganan 1:08:05 Sénégal dagote macha Allah ❤❤❤❤🇸🇳🇸🇳🇸🇳🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸

  • @IshakuJohn-oz3pr
    @IshakuJohn-oz3pr21 күн бұрын

    Gaskiya na ji dadi wanan kalo

  • @Shema.uAhmad
    @Shema.uAhmad29 күн бұрын

    Allah sarki amal wallahi natausaya miki amma ke kilajawa kanki

  • @ibrahimlawaltambari8389

    @ibrahimlawaltambari8389

    29 күн бұрын

    Yakamata ya yafe matà

  • @MoulanaMallamBashir
    @MoulanaMallamBashir29 күн бұрын

    Masha allah Allah kabamu cikAwa dakyau da Imani amen summa amen 😮😮😮😮😮😮❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ZaharaddenSulaiman-sy4ik
    @ZaharaddenSulaiman-sy4ik23 күн бұрын

    Alhamdulillah Masha Ina muku fatan alkhari da addu,ar Allah ya Kara basira

  • @alilawanali616
    @alilawanali6169 күн бұрын

    Wannan film din yayi Allah ya kara basira muna sauraron ci gaban shirin

  • @user-yd2li7zw3q
    @user-yd2li7zw3q29 күн бұрын

    Masha Allah

  • @maiatamphatelanmata19

    @maiatamphatelanmata19

    29 күн бұрын

    Masha Allah

  • @user-xc7yb2fj8k
    @user-xc7yb2fj8k29 күн бұрын

    ❤❤❤❤❤❤gasikiyayay

  • @user-ew4jz1ud3f
    @user-ew4jz1ud3f29 күн бұрын

    Dan allah kuci gaba dashi

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv413629 күн бұрын

    Masha allah watching from dakata kawaji

  • @UmmiMalami
    @UmmiMalami26 күн бұрын

    Wow ❤ gsky na ilimantu da film dinnan Allah ya kara basira ❤❤

  • @musaabdullahi2759
    @musaabdullahi275929 күн бұрын

    Wllh muna Nisha Dan tuwa❤❤❤

  • @user-fq2po6bp4k
    @user-fq2po6bp4k29 күн бұрын

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @YakubouMaliki
    @YakubouMaliki29 күн бұрын

    Masha Allah i watching from cote ivory

  • @UsmanShamsu
    @UsmanShamsu26 күн бұрын

    Masha Allah, Allah ya kara basira

  • @abubakar_muhammad
    @abubakar_muhammad28 күн бұрын

    Masha Allah, gaskiya kuna ƙoƙari matuka.

  • @FiddausiAbdurrashid
    @FiddausiAbdurrashid29 күн бұрын

    Gaskiya akawai darasin rayuwa Allah dae yasa muda ce da iymani

  • @ibraheembellojabakah2875
    @ibraheembellojabakah287526 күн бұрын

    Gaskiya kam film yayi kyau sosai next season 2 thanks

  • @hamidasani3941
    @hamidasani394128 күн бұрын

    Masha Allah! watching from Malaysia

  • @user-dd2lp1fm5v
    @user-dd2lp1fm5v27 күн бұрын

    Wllh kunyi kokari sosai Allah ya taimaka ya kara basira

  • @ZubairuMiko-ef1ft
    @ZubairuMiko-ef1ft29 күн бұрын

    Gaskiya darasi yayi

  • @MudassirYahuza-gw6cl
    @MudassirYahuza-gw6cl29 күн бұрын

    Masha Allahu🎉 God bless you👏 director

  • @fatimaadam2966
    @fatimaadam296629 күн бұрын

    Ma shaa Allah ❤️

  • @FatimaBasheer-pc6pb
    @FatimaBasheer-pc6pb28 күн бұрын

    Allah Kayi Mamu tsari da aboki irin dan mama

  • @user-pz4uo6zc3x
    @user-pz4uo6zc3x29 күн бұрын

    nashiga ukku ni ameenatu a tafi hutu 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

  • @user-jz3tj5hv9s
    @user-jz3tj5hv9s29 күн бұрын

    🎉❤❤❤

  • @salamatukhalid5130
    @salamatukhalid513029 күн бұрын

    Mu likitoci munyi Allah wadai da wannan likitan😅

  • @AishaBala-rk3vo
    @AishaBala-rk3vo27 күн бұрын

    Dan Allah kar ko dad, da rasing is fire

  • @SalisuAminu-gb9ed
    @SalisuAminu-gb9ed28 күн бұрын

    Gaskiyane wannan shiri ya kayatarda ni korafina shine banban gayena hutu kidan daa ke samasa andena to amaidashi please❤❤😂

  • @boddihadjidjatou3084
    @boddihadjidjatou308425 күн бұрын

    Masha Allah ❤❤

  • @adammahmud6165
    @adammahmud616523 күн бұрын

    Allah kaimu raida lafiya gaskiya kuna burgemu sosai muma muna biyayya

  • @Nanachoo912
    @Nanachoo91229 күн бұрын

    Borin kunya adawiyya hhhh😂😂😂

  • @aishaabdulhamid2489
    @aishaabdulhamid248928 күн бұрын

    Masha Allah gaskiya abinda kefaruwa a Nigeria ❤❤❤❤❤❤

  • @user-sz6fy7fn1q
    @user-sz6fy7fn1q22 күн бұрын

    Masha Allah gaskiya akwai darasi

  • @ChamsuChamsu
    @ChamsuChamsu29 күн бұрын

    Allah ya kara basira film ya kyau sosai amma kar ya do lokaci ba à dawo ba👋

  • @adammahmud6165
    @adammahmud616523 күн бұрын

    Abubakar shehu Allah ya baka nasara❤🎉

  • @IbrahimmalanMalan
    @IbrahimmalanMalan29 күн бұрын

    Macha Allah darasi yayi sossea

  • @umarkabirtsanni1260
    @umarkabirtsanni126027 күн бұрын

    Wow wonderful ❤❤🎉🎉

  • @SanoussiAbdoullaye
    @SanoussiAbdoullaye27 күн бұрын

    Films din nan yana bergeni amma gassikiya nan ba astarashi dakew ba kama yayi ace wani ne yazo sayen gidan dan yima rabi irin wannan walkanci se kebi yazo yaribanya kudin da aka saye gida yabarmusu amma kar yakarbi syyt tinda kudine takeso ya walakanta ta dakudi 🎉

  • @maimunahassanmuhd5286
    @maimunahassanmuhd528628 күн бұрын

    Dan Allah kar ku kashe Shamsu dan iya da baban sa dan Allah

  • @user-ns2bi4np6s
    @user-ns2bi4np6s29 күн бұрын

    Yauboka yayi shigar mutane😂😂

  • @SalmaSalma-wt1md
    @SalmaSalma-wt1md29 күн бұрын

    Kar komana haka dan allah 🥺wata biyou koma😭😭

  • @MoubarakMubarak-rr6sz
    @MoubarakMubarak-rr6sz27 күн бұрын

    Masha allah watching from libye

  • @ZainabSani-wp5mh
    @ZainabSani-wp5mh27 күн бұрын

    Masha allah gaskiya shiri yayi

  • @michaelogah7426
    @michaelogah742627 күн бұрын

    I have watching Hausa films but this I have followed from episode one . I really Cherish Malik and his wife

  • @Nanachoo912
    @Nanachoo91229 күн бұрын

    Adawiyya kenan😂😂😂😂

  • @abdullahiyau4400
    @abdullahiyau440028 күн бұрын

    Masha Allah sai godiya

  • @Nakouwa
    @Nakouwa29 күн бұрын

    Kasakiyane❤🎉

  • @user-ue9lc8tp1f
    @user-ue9lc8tp1f29 күн бұрын

    Masa Allah

  • @mohammedabubakar128
    @mohammedabubakar12820 күн бұрын

    Allah yabadalada da fadakarwa

  • @dhikrullahahmed4050
    @dhikrullahahmed405028 күн бұрын

    Mashallah from Nigeria 🇳🇬

  • @NustaphaAhmedmusa
    @NustaphaAhmedmusa28 күн бұрын

    Alhmdllh Masha Allah but baikamata kb yasakawa rabi da hakanba da Alkhairi yakamata yasakamata Koda bazaikarbi soyayyaetaba

  • @salimahamin2205

    @salimahamin2205

    26 күн бұрын

    Exactly. Especially iyayen ta bai kamata yayi musu haka ba cos basu mishi komai ba. Amma kuma ban yi mamaki ba, duk wanda zai saka wa uwar shi da abun da yayi toh lallai komai ma yana iya aikatawa.

  • @umarkabirtsanni1260
    @umarkabirtsanni126027 күн бұрын

    Masha Allah we are waiting pls nice series