Dalilina na Rashin Kafirta Wanda Bama Akida Daya. | Waye Malam Daurawa
Tambayoyi
Menene Akidar Malam.
Ya Mu'amalar Malam Take ga Wanda Suka
Sabawa Juna Akan Akida.
Meyasa Malam Bai Fiya yin raddi ga masu wa'azin da suka saba masa.
Dalilina na Rashin Kafirta wasu mutane.?
A wannan shirin zaku kasance tare babban bako Malam Aminu Ibrahim Daurawa, babban malamin addini, kuma shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Najeriya.
Mun tattauna batutuwa masu mahimmmaci da suka shafi rayuwarsa, karatunsa, tsarin aikin da'awarsa da koyarwarsa, aikinsa na hukumar Hisbah, da kuma wasu batutuwa da suka shafi al'umma na yau da kullum. Ku kasance da wannan shafi namu domin samun cikakken shirin.
@rumfarafrica
Пікірлер: 29
Gaskiya ne Ina girmama mal Shek Aminu daurawa da mal umar sani fage da malam Bishr ahmad sani sokoto da mal Abdurazaq yahayya jos . Sune masu karantawa acikin natsuwa da karamci akan Sun'a ❤ Allah yasaka masu Alkhairi ❤❤❤❤
Amin
Allah ya karawa malan Lfy da nisan kwana,
Allah yasaka da alkhairi maman
Allah ya bada lada daga masoyi ka
Allah yaqara lfy da basira wlh malam munasan bakawa wannan abubuwan ni dan dariqane Amma kana daya daga cikin malaman da nakeso aduniyar nan
Masha Allah Tabaraka Allah Malam Allah Ya Karkafeka Ya Jinkan Eyayi Da Kakani Ameen ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤Akekani Gaskiya Malam Baya Mayda Rddi Da Shi Da Malam Sani Umar Rijiyar limu Allah Yakara Hasken I'llme Ameen Yaa Rabi
Masha Allah Mallam Allah Yabaka Lafiya da Yawancin Rai
Allah yakarawa MLM lfy
Manhajin naka yana matukar burgeni ina yinta kwarai.
Masha allah
Malla Allah yabani yaro kamarka
Allah ya kara ma mallam lafiya
Wllh ina son malam saboda Allah ❤❤❤❤
Allah ya kara mana fahimtar addini da Kuma yin aiki da koyarwar manzon Allah (SAW).
ALLAH yakarawa malam aminu daurawa lfy iymani arziki da farinchiki
❤❤❤❤❤❤❤❤ Masha Allah
MashAllh❤❤❤
Allah yabia sheik Aminu dawrawa
Wannan shine ilimi Allah ya sa mucika da imani 🤲
ما شاء الله جزاك الله خيرا ❤❤❤
Masha Allahu
Malam, wallahi kowa ya bi, Allah ya maka albarka
Shiyasa kabir gombe da mai guduma basuyiba agameda da'awah
Allah ya ja kwana
❤❤❤
Masha Allah Allah yakara basira
❤❤❤
@abbubakarsadeeqkry01
3 ай бұрын
Weldon