Dalilin da ya sa na bar jam'iyyar PDP - Ibrahim Shema

Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shema ya shaida wa BBC yadda rayuwa ta kasance masa bayan sauka daga gwamnati.
Ya kuma yi ƙarin haske kan dalilin da ya sa ya fice daga jam’iyyar PDP.

Пікірлер: 13

  • @shemabuhari5031
    @shemabuhari503120 күн бұрын

    Allah ya taimaki barrister

  • @Abdul_Wagini_tv
    @Abdul_Wagini_tv8 күн бұрын

    ❤❤❤

  • @KARIMASHUAIBU-jd9sy
    @KARIMASHUAIBU-jd9sy11 күн бұрын

    Wanan gaskiya ne mlm Ibrahim Allah ya kara lfy da nisan kwana mai albarka

  • @kabirsani2698
    @kabirsani269821 күн бұрын

    It's a nice interview, the very nice one.

  • @ZakoraNbkNbc-kc1gf
    @ZakoraNbkNbc-kc1gf21 күн бұрын

    Gaskiyane munagodiya babanmu🎉

  • @user-jt4nk3co1h
    @user-jt4nk3co1h20 күн бұрын

    Gaskiya hakan allah ya kara lafiya da nisan kwana Mai albarka Ibrahim shema👍💯🥰

  • @ibrahimbalaagayawa6586
    @ibrahimbalaagayawa658617 күн бұрын

    Ni Ibrahim bala Agayawa na gamsu da aikin da Baban mu Dr Ibrahim Shehu Shema Muna godiya

  • @auwalmusa9511
    @auwalmusa951120 күн бұрын

    Allah yakara lpy da Nisan kwana

  • @ismailibrahim4022
    @ismailibrahim402217 күн бұрын

    Kayi daidai Dan Shehu. Wallahi babu me ganin laifinka sai mai son rai.

  • @aliyuashiru4087
    @aliyuashiru408713 күн бұрын

    Kana da gaskiya shugaba.

  • @aliyuashiru4087
    @aliyuashiru408713 күн бұрын

    Akwai mutanen da ke bata PDP.

  • @abubakarsaddiq3202
    @abubakarsaddiq320220 күн бұрын

    Kadai mastama hular nan gaskiya

  • @shemabuhari5031
    @shemabuhari503120 күн бұрын

    See how you Dey talk to you father