Bahagon 'Yan Sanda da Bahagon Kanawa, Shamsu ya buge na Aleka a damben Maraba

Спорт

Sakamakon wasannin damben gargajiya da aka yi a Marabar Nyanya gidan wasa na Bambarewa ajon Ebola a jihar Nasarawa, Nigeria.

Пікірлер: 12

  • @brin0764
    @brin07643 жыл бұрын

    Saludos desde 🇩🇴🇩🇴🇩🇴🇩🇴

  • @Xformat01
    @Xformat014 жыл бұрын

    All of these fights were really fun to watch. Thanks to each of you warriors . . . from the other side of the world. We're watching!

  • @munzalinjosplateu4330
    @munzalinjosplateu43302 жыл бұрын

    Awatamama

  • @certifiedoldg4066
    @certifiedoldg40664 жыл бұрын

    Yes now you dudes got bang, 🔨 time this is good tradiscion y'all have.thank you for sharing,from USA tx

  • @AnakDangdoet
    @AnakDangdoet4 жыл бұрын

    i'm smile's.....

  • @puritymutuku3238

    @puritymutuku3238

    4 жыл бұрын

    Kateiko songs

  • @cloudjunk5908
    @cloudjunk59084 жыл бұрын

    Where is this..?

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda62644 жыл бұрын

    Abi daya ya rage ma Autan Ali: Zuciya irin ta Jafaru Kura, da zaran ka samu irin wannan zuciyar, to nan gaba za ka share ma kudawa hawaye

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda62644 жыл бұрын

    Sarki Danliti, kai muka sani

  • @galiuba7700
    @galiuba77004 жыл бұрын

    Menene ma'anar ajon ?

  • @nafiuidiris7082

    @nafiuidiris7082

    4 жыл бұрын

    Mar acemaka ana badi

  • @DambeUnlimited

    @DambeUnlimited

    4 жыл бұрын

    Ajo ana nufin biki ko na suna ko daurin aure ko wani abu na murna idan ya sameka sai ‘yan uwa da abokan arzuka su taru su dunga baka kudi domin ka gabatar da harkokinka na alheri

Келесі