ANGA ABIN AL'AJABI A KABARIN WANI BAWAN ALLAH IKO SAI ALLAH

Hausa films Hausa trailer Hausa comedy Hausa songs Hausa movies Hausa music labaran hausa Damben Gargajiya Hausa culture hausa News Hausa History
Kindly follow this link to subscribe: goo.gl/p4wohh
kindly Check Out This playlist: goo.gl/jdggrR
Kindly like our Facebook Page:goo.gl/iFZP5R
Kindly follow us on Twiiter: / hali_dubu
Kindly Visit Our Website: halidubu.com
Visit Us On Vimeo: goo.gl/ydbozr
--
#HaliDubu #HausaMovies #HausaSongs #HausaFilms #HausaComedy #HausaMusic #HausaMusic2018 #Hausa #Arewa #AREWA24 #MentaMusic

Пікірлер: 89

  • @user-ti3ik4ts4j
    @user-ti3ik4ts4j2 күн бұрын

    Allahu Akbar Allah yabama iyayenta hakuri yasa aljannace makomarta da duk wanni musulmi bakidaya

  • @sabrinmuhammed8877
    @sabrinmuhammed88772 жыл бұрын

    Allah ya jaddada mata rahama tareda duk wad'an da suka rigamu mu kuma Allah ya kyutata namu bayan nasu Ameen

  • @jibrillayusif8979
    @jibrillayusif8979 Жыл бұрын

    Gaskiya duniya ta lalace sosai abun Ashe haryakai haka Allah yasa mudace

  • @basharadamu7060
    @basharadamu7060 Жыл бұрын

    Jazakallahu bil jannah

  • @hafsatmusatamba6377
    @hafsatmusatamba6377 Жыл бұрын

    Allah ya rahamamata Amma maiyasa kukekarya ne

  • @anasmukhtarhayinalhaji8464

    @anasmukhtarhayinalhaji8464

    Жыл бұрын

    Amin...Malama Hafsat....nima na yi mamakin wannan hawa jirgin. Ai daga jin maganar za kisan karya ce....kinji kuma wata sabuwa gaba dayan mutane da suka kazo makabarta kenan jahilai ne su, ana "kuzuhu faguluhu thummal jahiima...." suna amin. Saboda kai makaryaci ne. Dan Allah a dai na karya. Wannan ya nuna cewa Izala karya ce .

  • @issamoussa3780
    @issamoussa3780 Жыл бұрын

    Allah ya jikanta da rahama

  • @adiyajafar7293
    @adiyajafar72932 жыл бұрын

    Allah ya jikanta da rahamarsa Allah ka tabbatar samu

  • @ayubajaafaru6639
    @ayubajaafaru66392 жыл бұрын

    Allah ya jikan ta. Mark you, keep your word. Make your channel, a channel of integrity

  • @nura3530
    @nura3530 Жыл бұрын

    Allah ya saka da alkhairi ITA Kuma Allah jikanta da rahama

  • @nabilaabdulkadir3905
    @nabilaabdulkadir3905 Жыл бұрын

    Allah yajikan ta da rahama yagafarta mata yasa ta huta Allah yakyautata makwancinta

  • @dawudibrahim1438
    @dawudibrahim1438 Жыл бұрын

    كُلُّ نَفْسٍ ذَآئِقَةُٱلْمَوْتِ ثُمَّ إِلَيْنَا تُرْجَعُونَ 😭 اللهم غفرهما ورحم هما بنعمتى نبينا محمد صَلَّى اللَّهُ عَلَيهِ وَسَلَّمٌ 😓

  • @jonnytitanic8727
    @jonnytitanic87272 жыл бұрын

    Allah ya jikanta da rahama yasa aljannahsa makomarta

  • @user-yu2io9ev5i
    @user-yu2io9ev5i Жыл бұрын

    Allah yayi Mata rahama da sauran musulmi, Shugabanni kuji tsoron Allah ku Rika sauke nauyin da Allah ya Dora muku, Kuna abinda zai kawowa al'ummah sauki.

  • @bashiruuba9744
    @bashiruuba9744 Жыл бұрын

    Allah ya jikan sa da rahma

  • @muhammadaliyuabidi4124
    @muhammadaliyuabidi4124 Жыл бұрын

    May Allah have mercy on her soul Amin ya Allah

  • @alraiyanusman2934
    @alraiyanusman29342 жыл бұрын

    ALLAH ya jikan ta da rahma

  • @zahariyaidris4501
    @zahariyaidris4501 Жыл бұрын

    Allah ya jikanta ya mata rahama

  • @maryamibrahim4981
    @maryamibrahim4981 Жыл бұрын

    Allah ya jikansu

  • @haleematuisah8345
    @haleematuisah83452 жыл бұрын

    Allah yajikanta da rahama ya kyautata tamu bayan tasu

  • @maimunaibrahim7431
    @maimunaibrahim74312 жыл бұрын

    Allah ya jikanta yayimata rahama Allah ya keutata na mu karshen.

  • @salisugarba6294
    @salisugarba6294 Жыл бұрын

    Allah yasa mugama lafiya da duniya

  • @hadizaismailahmed3596
    @hadizaismailahmed35962 жыл бұрын

    Allah ya jikanta da Rahama Allah yasa tahuta, Allah ya kyautata karshen mu

  • @hashimusani7430
    @hashimusani7430 Жыл бұрын

    Allah ya jikan ta da rahama Allah kyau tata tamu intatahu

  • @baahakadamutvng9712
    @baahakadamutvng97123 жыл бұрын

    Don allah adinga fadakarwa akan salula saboda makabarta bawurin wasabane bawurin kasuwanci bane don allah adinga kashe waya saboda badedebane karar waya tadinga tashi amakabarta.daga Abu safiyan hassan sabro tangaza dan sokoto 🙏🙏🙏🙏🙏🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇬

  • @sanihalilu3354
    @sanihalilu3354 Жыл бұрын

    Masha Allah

  • @bashirsalihu6835
    @bashirsalihu6835 Жыл бұрын

    Allah Ya gafarta mata, d sauran yanuwa Musulmai

  • @aisalbaniisyaku1539
    @aisalbaniisyaku15392 жыл бұрын

    Rabbana kajipansu ta da duk musulmi ameen

  • @usmanmuhammad6658
    @usmanmuhammad66582 жыл бұрын

    Allah yamata rahma amin 🤲🤲🤲

  • @touresalmane8648
    @touresalmane86482 жыл бұрын

    Wallahi malam ni inasanka dan allah,Allah yasaka maka da alkhairi itakuma allah yajiqanta yayimata rahama

  • @almustaphaalhassan9

    @almustaphaalhassan9

    2 жыл бұрын

    Amen. Nima innason MAL saboda Allah

  • @maijiddayahaya3274
    @maijiddayahaya3274 Жыл бұрын

    Allah yajikanta Allah yasa mudace

  • @sumayyaabba4839
    @sumayyaabba48393 жыл бұрын

    Allah ya mata rahamah intamu taxo kasa mucika da kau da imani

  • @umaryusufa7564

    @umaryusufa7564

    Жыл бұрын

    Allah yasa aljannace makoma

  • @hafsahabubakar4897
    @hafsahabubakar4897 Жыл бұрын

    Allah yaji kanta da rahma

  • @bashiruuba9744
    @bashiruuba9744 Жыл бұрын

    Allah ya jikan ta da rahma

  • @aishaaliyu9495
    @aishaaliyu9495 Жыл бұрын

    Stop miss leading people with ur headings pls

  • @ibrahimsale1844
    @ibrahimsale1844 Жыл бұрын

    Allah yasa mudace Amin

  • @hadizaabdullahi4829
    @hadizaabdullahi4829 Жыл бұрын

    Allah SWT ya gafarta Mata day rahmansa.

  • @umaraumarakwayam9112
    @umaraumarakwayam9112 Жыл бұрын

    Levies alaba

  • @abbafuntua937
    @abbafuntua937 Жыл бұрын

    Allah kayima na tsarri

  • @sadeeqbala2296
    @sadeeqbala22962 жыл бұрын

    Allayajikat. Tadarma

  • @musasaleh7622
    @musasaleh7622 Жыл бұрын

    Allah yaji kan mu

  • @fatimagambo3354
    @fatimagambo33542 жыл бұрын

    Allah ya jikan ta da rahhama

  • @tahiremoussa7789
    @tahiremoussa7789 Жыл бұрын

    Inaillahi waina ilaihi rajune 'allah kasa mugama lafia amen

  • @ibrahimmadougou2914
    @ibrahimmadougou29142 жыл бұрын

    Allah ya jikan ta da Rahma

  • @tahirumaina7375
    @tahirumaina7375 Жыл бұрын

    Allah ya jikanta darahama

  • @aminatuaminatu1255
    @aminatuaminatu12553 жыл бұрын

    Allah yajikanta darahama

  • @bahijjaabdullahi1343
    @bahijjaabdullahi1343 Жыл бұрын

    Allah yajiqanta da rahma

  • @fatimahudutahir7792
    @fatimahudutahir7792 Жыл бұрын

    Allah ya jiqanta

  • @Hauwraa
    @Hauwraa2 жыл бұрын

    Inalillahi wa inna ilaihi rajiun Allah ya jiqanta da Rahama. Aameen Allah ya kuma kautata namu Aameen

  • @Marddiya

    @Marddiya

    2 жыл бұрын

    Inalillahi wa inna ilaihi rajiun Allah ya jikanta da Rahama ameen i never heard it an is one year now may Allah grant aljana

  • @umarisa8642
    @umarisa8642 Жыл бұрын

    Allah yaji kanta

  • @aboubakarmammanarab1848
    @aboubakarmammanarab1848 Жыл бұрын

    Allah ya yajikan yarinya data rasu.Amma fa kariya ba kew الكذب حرام.Ka ce wani abu ya bayyana a kabarin...to me ya bayyana?

  • @abdulkadirmamuda6278
    @abdulkadirmamuda62782 жыл бұрын

    May her soul rest in perfect peace

  • @yusufmusa7413
    @yusufmusa7413 Жыл бұрын

    My GOD be with mallam because you on the right part

  • @ahmaduahmed8760
    @ahmaduahmed8760 Жыл бұрын

    An ce an ga wani abin mamaki a kabarin wani bawan Allah, amma abin da aka nuna Wa'azi ne kawai. To wannan yaudara ce, sai Allah ya tambaye ku. Ni dai ban yafe wannan yaudara ba. Yarinya kuma Allah ya jikansa.

  • @luckymaaji1025

    @luckymaaji1025

    Жыл бұрын

    To Ina abin Al'ajabin da ake magana akai?

  • @luckymaaji1025

    @luckymaaji1025

    Жыл бұрын

    Babu kyau yin karya ko yaudara da addinin Musunci. Aka ce kabari wani bawan Allah, ashe Mace ce, yariya Kuma. Aka ce abin Al'ajabin, babu abin mamaki da aka gani. Allah ya gyara mana halaiyan mu. Ameen.

  • @idrisharuna7361
    @idrisharuna7361 Жыл бұрын

    Allah ya gafarta mata

  • @baahakadamutvng9712
    @baahakadamutvng97123 жыл бұрын

    Allah ya jikanta da rahama allah yasa mutuwa tazama hutu agaret🙏🙏🙏🙏🙏🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇳🇬🇳🇬🇳🇬

  • @osmanabdrafi9798

    @osmanabdrafi9798

    2 жыл бұрын

    Allah yajikanta darahama

  • @abui3110

    @abui3110

    Жыл бұрын

    🙏🤝

  • @abdullahimohammed1056
    @abdullahimohammed10562 жыл бұрын

    Allah ya jikan musulmi. Amma Dan Allah ka dinga sara abbinda zaka fada Kar

  • @awwala1
    @awwala1 Жыл бұрын

    RahimahulLaah!

  • @ibrahimalhassan2766
    @ibrahimalhassan27662 жыл бұрын

    Allah ya yi. mata rahama

  • @cresponoe9451
    @cresponoe9451 Жыл бұрын

    Sg

  • @moussarabiouzander2775
    @moussarabiouzander27753 жыл бұрын

    allah yajikan ta damu bakidaya

  • @shuaibuharuna3274
    @shuaibuharuna3274 Жыл бұрын

    Allah ya jikan musulmi

  • @aminumohammedlawan2089
    @aminumohammedlawan2089 Жыл бұрын

    Allah Ya gafarta mata 🙏

  • @alilawan
    @alilawan Жыл бұрын

    Alilawan

  • @alilawan

    @alilawan

    Жыл бұрын

    Alah yajikanta

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas24023 жыл бұрын

    🙏🙏

  • @muhammadmujtabaabubakar9593
    @muhammadmujtabaabubakar9593 Жыл бұрын

    May Allah swt forgive her and admit her to Jannatul Firdausi

  • @musakallah7456
    @musakallah7456 Жыл бұрын

    Luk mugum

  • @jummailawal7381
    @jummailawal7381 Жыл бұрын

    May her soul rest in peace

  • @muhammedabdullahi4759
    @muhammedabdullahi4759 Жыл бұрын

    Allahu Akbar

  • @abbasadamu4120
    @abbasadamu4120 Жыл бұрын

    May her soul rest in perfect peace.

  • @umaraumarakwayam9112
    @umaraumarakwayam9112 Жыл бұрын

    Uthfhh

  • @adamubilyaminu5555
    @adamubilyaminu5555 Жыл бұрын

    RIP

  • @FatimaFatima-vc4gw
    @FatimaFatima-vc4gw3 жыл бұрын

    Ameen ya Allah ameen

  • @raihanaahmad7012
    @raihanaahmad70122 жыл бұрын

    🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺🥺

  • @oumaroubabaye500
    @oumaroubabaye5002 жыл бұрын

    Ka

  • @hassanayussif6087
    @hassanayussif6087 Жыл бұрын

    May she rest in perfect peace May the Almighty Allah give her jannatul feldaus Ameen ya Allah

  • @magajiabdoulrazak5483
    @magajiabdoulrazak54833 жыл бұрын

    Allah ya jikanta da rahama

  • @salisugarba6294
    @salisugarba6294 Жыл бұрын

    Allah yasa mugama lafiya da duniya

  • @hayatunasir2486
    @hayatunasir24862 жыл бұрын

    Allah ya jikanta da rahama

Келесі