An ban kado sirrin da ya jawo Dr. Jaki yake zagin Minister Pantami akan harkan

👉🏾MUNA MARABA DA KU DA ZIYARTAN WANNAN SHAFI NAMU MAI ALBARKA.
👉🏾Muna Alfahari daku. Dafatan zaku DANNA SUBSCRIBE sannan ku danna alamar ƘARARRAWA 🔔 Kuyi SHARING a Shafukan Facebook, WhatsApp da kuma Twitter Domin amfanar da Alumma.
👉🏾Ga masu downloading Videos din mu ta Facebook ko Instagram ko Tiktok su saka a channel din su, Don Allah ku riqa haquri sai video ya kwana 3 a namu channel din sannan ku dauka. Babu wanda zai sa maku Copyright© Strike idan har an kiyaye wannan ka'ida. Mun gode.
Wannan Shafi namune baki daya. Sabida haka muna karbar shawara domin mucigaba tare.
@Al-firãsah TV @Firdauss Tv ‎@Mu'assasatul Anwãr Africa
#alfirasah_tv #muassasatv #zawiyyatv #bakoritv #africa #alfaidatv #nigeria #nightcore #darulfikirtv #new #news #nature #wildlife #africa s#jungkook #faidate #abuja #business #bauchi #bushkido
#Zawiyyaonlinetv #Izzarso #Zawiyyatv #SheikhDahirubauchi #Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam #Asakirtv #SirrinsuMedia #Dalatopnews #Hamisubreaker #AwaisIbrahim #MurnaHausatop #AfricaHausawa #Mazajene #Suhaltv #Hausatrue #fatimiyyaalawaiyya #HausaSmarttv #FreshEmir #BakoriTv #Dorayifilmlimited #Arewarmutv #SalisuUmar #Maisanaakanotv #Cizo1germany #DattiAssalafy. #Bakoritv #FagenNishadi #WaazidaHausa #Alfurqantaalimtv #Ntanews #thebliever #Abumusawa #Duniyarkannywood #Alisharatv #makiratv #Yasminharka #halidubuhausamovies #KahutuEntertainment #filinwasannigargajiya #hausakingdom #mamayaustudio #besthausa #Ambato tv #Alannurmedia #Annahjulhamid

Пікірлер: 326

  • @HamissuSalah-xn5ee
    @HamissuSalah-xn5ee Жыл бұрын

    Gaskiyana❤

  • @assoumaneshitou3919
    @assoumaneshitou3919 Жыл бұрын

    ماشاء الله بارك فيك وجزاك الله خيرا يا شيخ أبوالفتح ثاني التجاني ربي يحفظك من شروه‍ابية وغيرها وكل شر دونبا ولاخرة

  • @grando3537
    @grando3537 Жыл бұрын

    Machah allah abdulfatahi Alla ya karamaka lafiya 🤲

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana Жыл бұрын

    Gaskiyane maganarka karabudashi hassadache ke damunsa yasabaun irin wanna

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439 Жыл бұрын

    Allah Ya amfana, Allah Ya saka da Alkhairi Alfarman Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam.

  • @sadiyaibrahim9584
    @sadiyaibrahim9584 Жыл бұрын

    Wlh malam munyarda da maganarka ba karya Sam wlh se gaskiya basekayi rantsuwaba , Allah yasakama da alkhairi 🤲

  • @user-ks6nw3wn1n
    @user-ks6nw3wn1n8 ай бұрын

    ء❤❤الله

  • @inaalfaharidasayyadafadima1981
    @inaalfaharidasayyadafadima1981 Жыл бұрын

    Allah saka da alkairi shehu abulfathi sani attijany Allah yaqara kusanci bijahi sayyada fadima sala mullah alaiha qalbu rasulillahi sallallahu alaihi wasallam ameeen ❤️

  • @belloadam9814
    @belloadam9814 Жыл бұрын

    Mashallha

  • @user-iz4xt4nt3t
    @user-iz4xt4nt3t Жыл бұрын

    ماشاء الله تبارك الرحمن شكرا على

  • @harunadusmanusman6731
    @harunadusmanusman6731 Жыл бұрын

    Ya sayyadi Allah ya kara basira da Nisan kwana

  • @ishaqss3327
    @ishaqss3327 Жыл бұрын

    Masha Allah

  • @abdulhadiliman2149
    @abdulhadiliman2149 Жыл бұрын

    جزاك الله خير يا شيخ أبو الفتح رضي الله تعالي عنك

  • @shafiauabdulrahaman3204
    @shafiauabdulrahaman3204 Жыл бұрын

    Macha Allah Mudi

  • @ustazabba4026
    @ustazabba4026 Жыл бұрын

    Gaskiya ni dan izalane wallahi Malam ina son karatun ka sosoi

  • @Muassasa

    @Muassasa

    Жыл бұрын

    Malam yana Godiya

  • @chamssouchamssou4669
    @chamssouchamssou4669 Жыл бұрын

    👍👍👍

  • @apdousani2619
    @apdousani2619 Жыл бұрын

    Malan allh yasa kama da aldjana🇨🇲🇨🇲

  • @sadiqabdullahi3696
    @sadiqabdullahi3696 Жыл бұрын

    Jazakallahu khiran ya sayyadi

  • @usamahauwaladam3872
    @usamahauwaladam3872 Жыл бұрын

    Jazakumullahu kullu Khairin Sayyidi

  • @barakamoussa9246
    @barakamoussa9246 Жыл бұрын

    Merci beaucoup

  • @bilkisharun8803
    @bilkisharun8803 Жыл бұрын

    🙏👍

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 Жыл бұрын

    S.A.W 🙏🙏❤❤❤❤

  • @OusmaneMati-rj4gu
    @OusmaneMati-rj4gu Жыл бұрын

    Gsky abbalfatahi allah yasaka da alkhaïri, allah yakarama sani da ilimi da farin jini. Allah yakara korema fargaba da makiya. Muna baral addu'a.

  • @alassanesouley5250
    @alassanesouley5250 Жыл бұрын

    Yes

  • @salisuiliyasu7672
    @salisuiliyasu7672 Жыл бұрын

    Allah Sarki.. ka zama abin tausayi Wlh...Ka kasa karantar da addini sai nuna kusakuran mutane.. To Allah dai ya shiryar dakai..

  • @user-lf8jf4jt5k
    @user-lf8jf4jt5k8 күн бұрын

    Gaskiya Dr idriss yafi karfinka

  • @ahmedmahadi9213
    @ahmedmahadi9213 Жыл бұрын

    Allah qara mana qaunar ANNABI MUHAMMADU S A W

  • @aishahaliru8421

    @aishahaliru8421

    Жыл бұрын

    Toh ina ruwan ka

  • @sunnaturasooltv1998

    @sunnaturasooltv1998

    Жыл бұрын

    S a w

  • @aliyusgida9997

    @aliyusgida9997

    Жыл бұрын

    S A W ❤️

  • @aboubakargarba9746
    @aboubakargarba9746 Жыл бұрын

    Gaskiyane sayyadi

  • @abuohassan2859
    @abuohassan2859 Жыл бұрын

    Abou. Hasadi. Kajisuran'allah

  • @murtalahalou
    @murtalahalou Жыл бұрын

    Allah yasamudaci da alhairi wannan zamani Allah yayimuna kiykiywan karshi 😥😥

  • @akilousalifououmarou3449
    @akilousalifououmarou3449 Жыл бұрын

    MashaAllahu barakAllahu fiika.

  • @SafouwaneHjr-cf3tm
    @SafouwaneHjr-cf3tm Жыл бұрын

    Allah saka da alkairi

  • @suleimandanmalonsulei2066
    @suleimandanmalonsulei2066 Жыл бұрын

    Masha allah abulfahi mugode ❤❤❤❤❤❤❤

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 Жыл бұрын

    Mungode sosai shiekh 🤩🤩🤩🤩🥰🥰🥰🥰❤❤❤❤❤

  • @yusufuthman8883

    @yusufuthman8883

    Жыл бұрын

    ماشاءالله الشيخ abulfatahi allah yakaraman san annabi s a w👆👆🤲🤲

  • @grantgrant1884
    @grantgrant1884 Жыл бұрын

    والله يعصمك من الناس 🤲🤲🤲

  • @drmansurmagaji1210
    @drmansurmagaji1210 Жыл бұрын

    MASHA ALLAH Alhamdulillah da wannan.

  • @KamiluibrahimMusa-cs5uv
    @KamiluibrahimMusa-cs5uv Жыл бұрын

    Allah yatinewa Dr jaki

  • @ummasanusi4454
    @ummasanusi4454 Жыл бұрын

    Allah ya karama annabi dajaraja da daukaka gidan Aljannah,Allah yasakama malam da Alkhairi Amman naga sheikh kabir gobe yayi magana da wasu daga ciki Allah ya warware wannan matsalar amin

  • @AbdulrazakAdamjibril-ed1qd
    @AbdulrazakAdamjibril-ed1qd Жыл бұрын

    Allah ya saka da alkhairi malam

  • @nourasayabou-dc3bm
    @nourasayabou-dc3bm Жыл бұрын

    Wannan gaskiya ne mln Allah yakara lfy

  • @mdsuliman3207
    @mdsuliman3207 Жыл бұрын

    Mash ALLAH

  • @hajiyasafiyasafiya3954
    @hajiyasafiyasafiya3954 Жыл бұрын

    Don Allah dan

  • @inaalfaharidasayyadafadima1981
    @inaalfaharidasayyadafadima1981 Жыл бұрын

    Sallallahu alaihi wasallam

  • @alarammabuhari252
    @alarammabuhari252 Жыл бұрын

    Allah shirye ka, ɗan bidia kawai,kaima malam jaki za'a kira ka kenan,baka iya komai ba sai zagi saboda rudewa.

  • @lawaljafar2284
    @lawaljafar2284 Жыл бұрын

    Salamu alaikum malamaina ina muku fatan alkairi Allah ya Saka da alkairi.

  • @ibrahimyahayainyass2747
    @ibrahimyahayainyass2747 Жыл бұрын

    Allah yakara kusanci sheshi na

  • @salissouharouna6798
    @salissouharouna6798 Жыл бұрын

    Subaha nala

  • @zeineboumed508
    @zeineboumed508 Жыл бұрын

    Allah yaşare allah yakara mana bin gaskiya allah yakara mana shiriya

  • @muhammadbinali.
    @muhammadbinali. Жыл бұрын

    سبحان الله العظيم Wannan lamarin nasu baagane Mai giskiya kowa cewa yakeyi shi Mai gaskiya ne Gaskiya malamai sun lalace yanzu kowa zagae zage da cin mutuncin juna kukeyi Gaskiya annabi ya Hana zagi ku daina gaskiya

  • @chamssouchamssou4669
    @chamssouchamssou4669 Жыл бұрын

    ,👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍

  • @ustazabba4026
    @ustazabba4026 Жыл бұрын

    Malam Abul Fathi wannan hula naka wata irine

  • @Muassasa

    @Muassasa

    Жыл бұрын

    Haha 😂 kana so muce ya kawo maka? 😂😂

  • @yacoubououmarou3044
    @yacoubououmarou3044 Жыл бұрын

    إن السمع والبصر والفؤاد كل أولئك كان عنه مسؤولا

  • @iassamohamed4362

    @iassamohamed4362

    Жыл бұрын

    🤣🤣🤣🤣👋👋👋👋

  • @babangidaumar7885
    @babangidaumar7885 Жыл бұрын

    Kai bansan yan darika basa jin tsoron Allah ba sai yau , wai Kai musulmine ko Dan haqiqa

  • @MustafaYahaya-sq1ew
    @MustafaYahaya-sq1ew Жыл бұрын

    Allah yayimaka albarka

  • @najaatuabdullahi3369
    @najaatuabdullahi3369 Жыл бұрын

    Ittaqillaaha ittaqillaaha ittaqillaaha kadaka saka ahlussunnah gaba daya awnn mas'ala indai addinin mslnci kake alfahari dashi gaskia. Allah y shiryi halayenmu amma dan Allah kada asaka qabilancin dariqah a cikin wnn sa6ani 🙏🙏

  • @ibrahimidrisngr4774
    @ibrahimidrisngr4774 Жыл бұрын

    Allah yasaka muln abulfatahi Amma wllh wannan sunanan Yana bani dariya wllh wai Dr jaki hhhhhh

  • @chamsiasani7244
    @chamsiasani7244 Жыл бұрын

    Jinjina mai yawa. Allah kara lafiya da nisan kwana.

  • @IssuwaLawa
    @IssuwaLawa9 ай бұрын

    ❤❤❤❤❤

  • @zaratijjani7633
    @zaratijjani7633 Жыл бұрын

    Hmmm rayuwa kenan

  • @user-yh5rp9md5s
    @user-yh5rp9md5s8 ай бұрын

    Saide ka mutu da hauchin Dr idiris Incha Allah

  • @nourasayabou-dc3bm
    @nourasayabou-dc3bm Жыл бұрын

    Allah yakara fahimta maulana

  • @abubakarmuhammmad5691
    @abubakarmuhammmad5691 Жыл бұрын

    Giving thanks to Dr Ogoh is something I will always take personal because he brought me back to my full health after 2 years of surfing from Cancer disease. ❤.

  • @muhammadabubakar5799
    @muhammadabubakar5799 Жыл бұрын

    Dan daudu

  • @muhammadsabo853
    @muhammadsabo853 Жыл бұрын

    Kai ma Ai yanzu zagin kake in akwai Wanda bai da lafiyan kwakwalwa to kai ma kana ciki. ALLAH ya ganar da mu.

  • @yerimagazammi8291
    @yerimagazammi829110 ай бұрын

    ❤❤❤❤❤❤saw

  • @babayechef9981
    @babayechef9981 Жыл бұрын

    Wallahi mallan ni dan izalane amma wallahi mallan kafadi gaskiya. Kouma nidama bantaba dokan idris amasayin malamiba

  • @oumaroudanladi9805
    @oumaroudanladi9805 Жыл бұрын

    Malam kayi gaskiya

  • @sayyadiahmad5202
    @sayyadiahmad5202 Жыл бұрын

    Gaskiya tayi halin ta Allah ya biya cheikh

  • @adosouleymane9045
    @adosouleymane9045 Жыл бұрын

    Gaskiya hassada batayi ba a rayuwa wallahi

  • @shehukofarsauri3628
    @shehukofarsauri3628 Жыл бұрын

    Wallah karya kake Abul Fathi. Ka Dai fadi ra'ayinka da gaba da kake da sunna.

  • @bmbbmb4930

    @bmbbmb4930

    Жыл бұрын

    Ubankane Yake Gaba Da Sunna Abulfathi Yagama Tona Muku Asiri Munganoku

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 Жыл бұрын

    Ya shek Abulfatihi, Allah yakara Kusanci, Allah yakarawa Annabi Daraja. S a w

  • @umaryawule4407
    @umaryawule4407 Жыл бұрын

    Wlh gaskiyane malan abulfatahi allah ya karawa rayuwa albarka

  • @raihaansaleem4413
    @raihaansaleem4413 Жыл бұрын

    Dr Idris Allah ya saka da alkhairi. Sako Yana Isa. Tunda ga Mai gadon hauka yafito Yana hauka

  • @aminusagir_0343

    @aminusagir_0343

    Жыл бұрын

    Wlh kuwa

  • @sulemanbarista8069
    @sulemanbarista8069 Жыл бұрын

    Malan allah yasaka da alheri

  • @kalyboi5750
    @kalyboi5750 Жыл бұрын

    Wannan gaskia ne abinda kafi liking shi suke sako maka a TikTok

  • @ameenah540
    @ameenah540 Жыл бұрын

    Kana sainsa da sa an mahaifika ina tarbiyya a haka wlh kai ne makaryaci kai ne jaki jaki jaki 😭😭😭😭

  • @sulemanbarista8069
    @sulemanbarista8069 Жыл бұрын

    Allah yabiya ka da gidan aljannah

  • @sagirsabo4070
    @sagirsabo4070 Жыл бұрын

    Kaine BABBAN JAKI,MAHAUKACI,DOLO,WAWA. MAKARYACI BABBAN DAN BIDI'A.

  • @gorogoroo5134
    @gorogoroo5134 Жыл бұрын

    Allah yaqara fusaha fatan alkairi

  • @mustaphaabubakar8884
    @mustaphaabubakar8884 Жыл бұрын

    Allah ya biya ka!!!

  • @ameenah540
    @ameenah540 Жыл бұрын

    Allah Ubangiji yaaheryeka shirin addini Musulunci wlh

  • @africagidana87
    @africagidana87 Жыл бұрын

    Subhanallah wallahi muna cikin fitintinun qarshen duniya idan irin wannan sune way Mallamay,😭😭😭😭

  • @aliyufarhan5542

    @aliyufarhan5542

    Жыл бұрын

    Ka taba gayama dr jaki wannan zancen, domin shima ba malami bane, duk abinda wannan yafada wallahi dutsen tanshi yayi ba qarya bane

  • @tijjanisani9463

    @tijjanisani9463

    Жыл бұрын

    Kai Kuma baka da tarbiya mutum yafika kana ce masa jaki Kaikuma sabo da kwadayi son duniya Kaine haka

  • @ahmadmuhammadk5643
    @ahmadmuhammadk5643 Жыл бұрын

    Abdulfathi Tijany ka koma littafan Yan Darika ka duba idan baka karatu sai muga waye sukayi rahin ladabi ga Allah da manzon sa da Kuma Alqur'ani

  • @adamboukari7387
    @adamboukari7387 Жыл бұрын

    Merci malan allah karailimi😂

  • @ameenah540
    @ameenah540 Жыл бұрын

    wayyo Allah yarabamu da jahilci 😭🙏😭 Kai jama a wannan aikaine dr jaki

  • @jamiliddriss1043
    @jamiliddriss1043 Жыл бұрын

    Jaaki ya San dawwasa Jaaki Kabar Zaagi

  • @abdtv8519
    @abdtv8519 Жыл бұрын

    Assalamu alaïkum malan ni dan izala ne amma wlh kahichi daraja awaje na 👍👍👍 Allah ya qara lfy da nisan kwana.

  • @warishalawan7793
    @warishalawan7793 Жыл бұрын

    kamin dai dai Allah ya sakama da alkairi

  • @abuammarbare8841
    @abuammarbare8841 Жыл бұрын

    نسأل الله السلامة والعافية. تحية طيبة لأصحاب القلوب النيرة. أخوكم من بلاد النيجر

  • @usmanmuhammad8432

    @usmanmuhammad8432

    Жыл бұрын

    Wannan jawabi naka yataimakaman wajan kara son mlm Idris,

  • @umarbuladi4507

    @umarbuladi4507

    Жыл бұрын

    Karyakaki munanfeki Kaine jahili

  • @shamsuddeensaleh3935
    @shamsuddeensaleh3935 Жыл бұрын

    Wallahi irin su Dr. Jaki ne suke bata wa musulinci suna. Munafukin banza. Bayan zagi da fada da malamai har Governors yayi fada dasu. Babu gwamnan Bauchi da Dr. Jaki bai zaga ba tun daga farkon demokradiyya har zuwa yanzu

  • @aliyugbukargbukar2847
    @aliyugbukargbukar2847 Жыл бұрын

    kai mara kunya bakada aikine sai zagi Dan Allah kadaina shaidanci kakoma karantarda alumma

  • @YMRproduction
    @YMRproduction Жыл бұрын

    Wai pantami yadan san me yakeyi Yakamata kayi Adalchi shikenan Mutum dan ba akidarka yakeba shikenan baisan meyakeba ?

  • @sanisouley2074
    @sanisouley2074 Жыл бұрын

    Gaskiya Malan kaima kayi adalci

  • @umarabubakar7690
    @umarabubakar7690 Жыл бұрын

    Shin wanene Dr Jaki

  • @maybeyouhmwkow115
    @maybeyouhmwkow115 Жыл бұрын

    Wawañekama

  • @muhammadaliyuwayas9719
    @muhammadaliyuwayas9719 Жыл бұрын

    Allah yayi mutun kana cewa jaki kayi dai dai ke nan

  • @zabeirouadamou
    @zabeirouadamou Жыл бұрын

    In kaji ana fadin dr jaki to kaine Abdoul fathi

  • @umargambo8157
    @umargambo8157 Жыл бұрын

    Gskiyane

  • @abubakarmamuda7693
    @abubakarmamuda7693 Жыл бұрын

    Mlm Ina Jin Dadin lecture ka Allah ya karama lfy da hajaka

  • @bashirabdullahi2086
    @bashirabdullahi2086 Жыл бұрын

    Allah ya shirye ku.

Келесі