Akwai bukatar Shugaba Tinubu ya duba dabarun da gwamnatin Abacha -Hamza Almustapha

Ойын-сауық

Akwai bukatar Shugaba Tinubu ya duba dabarun da gwamnatin Abacha ta yi amfani da su wajen magance karancin fetur da lantarki - Manjo Hamza Almustapha (Rtd)

Пікірлер: 63

  • @kanawatv1
    @kanawatv128 күн бұрын

    Inshallah our upcoming president

  • @suleimanmustaphababadoko6688
    @suleimanmustaphababadoko6688Ай бұрын

    Long live Dr Hamza Al Mustapha

  • @muhammadsalisabdulsalam4016
    @muhammadsalisabdulsalam401629 күн бұрын

    Allah yah Jiqan Janar Sani Abacha

  • @ahmedmusamohammad7884
    @ahmedmusamohammad788429 күн бұрын

    President 2027 insha allah❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @abdullahishehu5179
    @abdullahishehu5179Ай бұрын

    The man that knows the deep secrets of Nigeria and also knows the game play by both local and international cabals

  • @djamoumarou348
    @djamoumarou348Ай бұрын

    By grès of God sir I from Cameron God bless Nigeria

  • @sirbewhy3439
    @sirbewhy3439Ай бұрын

    Remain blessed Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam

  • @YusufAbdulazizyusufkkr
    @YusufAbdulazizyusufkkrАй бұрын

    Major Sai kayi 2027 komun huta kanada kishi🎉🇳🇬

  • @nuraumar1233
    @nuraumar1233Ай бұрын

    Standing ovation.... Major Almustapha is one of the few remaining extra ordinarily intelligent and patriotic Northerners still alive...... With this type of men alive in Nigeria, my hope for Nigerias prosperity is been awaken...... Allah sa ka gama lafiya Manjo Almustapha.

  • @kabiruabubakar5685
    @kabiruabubakar5685Ай бұрын

    My president 2027 in Sha Allah

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya27228 күн бұрын

    Allah ya kara Lafiya

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579Ай бұрын

    Insha Allahu you have my VOTE

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480Ай бұрын

    DCL Hausa, Allah, ya saka muku da alkhairi munji dadin wan nan firar da kuka kawo mana mai girma mejo Hamza almustafa muna rokon Allah,ya bashi mulkin nageria in sha Allah , zamu cigaba da addu'a sosai

  • @bellozubairu2705
    @bellozubairu2705Ай бұрын

    Allah ya isa!! Allah ya isa!! Allah ya isa!!! Allah ya bi mana hakkinmu

  • @mubarakusmanmuhammad5983
    @mubarakusmanmuhammad5983Ай бұрын

    Walh da kalli hirannan sai da naji kamar nayi kuka😭

  • @hafsatbello8707
    @hafsatbello8707Ай бұрын

    Last man standing my major may allah continue help you sir

  • @user-ft4bm4pk6i
    @user-ft4bm4pk6iАй бұрын

    Inchallah monjo hamza is coming 2027 talaka ya farka

  • @umarrakana4364
    @umarrakana4364Ай бұрын

    Allah ya saka maka da alkhairi Allah yasa ka zama shugaban Nigeria 💜🇳🇬

  • @raheemabdu1601
    @raheemabdu1601Ай бұрын

    Wallahi samun mutane irin wanan yanxu a Nigeria basu da yawa irinsu yanxu kalilan ne kuma wallahi tallahi Allah ne kawai yasan irin kyakyawan tanadin Gen. Abaca yake dashi akan Nigeria, yanxu Nigeria sai dai adu'a kawai

  • @Ameershehuadili
    @AmeershehuadiliАй бұрын

    Allah yabaka mulkin kasarnan

  • @user-ft4bm4pk6i

    @user-ft4bm4pk6i

    Ай бұрын

    Ameen

  • @YusufUmar-mb4kf
    @YusufUmar-mb4kf25 күн бұрын

    Allah ya jiqan hajiya da Alh da rahama.

  • @sumayyajunaidu1085
    @sumayyajunaidu108529 күн бұрын

    Allah ya fi su

  • @SuleHalilu-is9qt
    @SuleHalilu-is9qt25 күн бұрын

    Gaskiya ne baba ❤

  • @bashirahmadmodibbo9930
    @bashirahmadmodibbo9930Ай бұрын

    Ameen summa ameen

  • @Tikau-mk4of
    @Tikau-mk4of29 күн бұрын

    Insha Allah sai kayi

  • @uwaisumsilame4760
    @uwaisumsilame4760Ай бұрын

    Masha Allah muna yimaka fatan alheri major❤❤❤

  • @saminuusman9039
    @saminuusman903925 күн бұрын

    Allah yabiya. major

  • @djamoumarou348
    @djamoumarou348Ай бұрын

    Allah yabada sa a baba

  • @muhuyiddintabututv7023
    @muhuyiddintabututv7023Ай бұрын

    Allah yasaka da alheri

  • @LolosFacts
    @LolosFacts28 күн бұрын

    Allah ya bamu ire-iren ku da yawa. Yan Arewa ne suka bata Nigeria wallahi.

  • @balamona9830
    @balamona983024 күн бұрын

    Allah yajikan Abacha

  • @ahmedmusamohammad7884
    @ahmedmusamohammad788429 күн бұрын

    Muna godiya baban mu

  • @AhmedBello-db2of
    @AhmedBello-db2of22 күн бұрын

    Allah ya baka shugabancin kasan Allah yasa kazamo silar gyaran nigeria

  • @user-it9ks1ll7m
    @user-it9ks1ll7mАй бұрын

    Allah ya kara lpy da nisan kwana ranka ya dade sir

  • @user-yw6wf4if9g
    @user-yw6wf4if9gАй бұрын

    ❤❤❤❤❤ciyasamukeson kazamocigabankasarmunajeriya❤❤❤

  • @HUSSAINIManu-wi5rp
    @HUSSAINIManu-wi5rpАй бұрын

    Ubangiji Ya Kai Fata mizani Alhaji

  • @MubarakAbdullahiRabiu
    @MubarakAbdullahiRabiuАй бұрын

    Yakamata musulman arewa muhada kanmu wallahi, muyi hamza al'mustapha, 2027 Allah yataimaki musulman aduk inda suke afadin duniya , Allah yakawomana zaman lapia da cigaba , a arewacin kasarnan da Nigeria bakidaya

  • @LolosFacts

    @LolosFacts

    28 күн бұрын

    Gakiya ne. Amma abun haushi shine mutanen Arewa kam saide idan basu ga taliya ba.

  • @kingfaisalnasir4843
    @kingfaisalnasir4843Ай бұрын

    Allah yayi maka Jagora my oga Allah ya baka Nigeria yayi Riko da Hannayan ka

  • @aliyubapetel8179
    @aliyubapetel817928 күн бұрын

    el mustapha Allah ya baka mulkin wannan gasan

  • @jibrinkanta472
    @jibrinkanta472Ай бұрын

    😢😢😢

  • @user-tg8ry2vs1v
    @user-tg8ry2vs1vАй бұрын

    Allah ya qarawa rayuwa albarka ❤

  • @abbaganamohammed9860
    @abbaganamohammed9860Ай бұрын

    True leader

  • @mubarakyaumashi5116
    @mubarakyaumashi5116Ай бұрын

    Allaah yasa ka gama lafiya

  • @ahmadalkali4521
    @ahmadalkali4521Ай бұрын

    Wannan guy din yasan Nigeria

  • @jjj-yg2sz
    @jjj-yg2szАй бұрын

    Wlh once u hear the international communities calling a certain president a "dictator" put it in the back of your mind that person is the best for the country. History is very important shiyasa aka kasheshi a Nigeria

  • @aishainusa5415
    @aishainusa541528 күн бұрын

    Muna maka ftn Alkhairi sir

  • @Planet40239
    @Planet4023929 күн бұрын

    Ga experience Amma ba gomnati

  • @Issoufoukangadoumahamadou
    @IssoufoukangadoumahamadouАй бұрын

  • @muhammedsambo640
    @muhammedsambo640Ай бұрын

    ❤❤❤❤

  • @ZarmaTechTV
    @ZarmaTechTVАй бұрын

    ❤❤❤❤❤

  • @MusaUmar-sw1ei
    @MusaUmar-sw1eiАй бұрын

    Kayi kokari kashiga Gwamnati domin ka taimaka da basirar da Allah ya baka

  • @user-mg2sh1hc9n
    @user-mg2sh1hc9nАй бұрын

    Kadaina bata ma kanka lokachi saboda rayuwa ta chanxa ba kamar daba

  • @abdullahishehu5179

    @abdullahishehu5179

    Ай бұрын

    Mu bamu yarda da canza rayuwa ba wallai mu fiso mu koma Chan baya.

  • @kanawatv1

    @kanawatv1

    28 күн бұрын

    Ba Lokaci yake batawa ba, lokaci yake tattalawa

  • @user-mg2sh1hc9n
    @user-mg2sh1hc9nАй бұрын

    Makaryaci kawai kuma kunchire tallafin mai wallahi

  • @user-ft4bm4pk6i

    @user-ft4bm4pk6i

    Ай бұрын

    Duk yadda kayi da jaki saï yaci Kara bakasan ciwon kanka bah

  • @kanawatv1

    @kanawatv1

    28 күн бұрын

    Faɗa mana zancen karya cikin jawabinsa. Kai kaɗai naga ka kushe shi

  • @user-ft4bm4pk6i

    @user-ft4bm4pk6i

    28 күн бұрын

    @@kanawatv1 AA nifa ina taré da manjo kayimini kuskuren fahimta

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa2158Ай бұрын

    Koma gefe kazauna tinubu da APC sune za6in mu

  • @abdullahishehu5179

    @abdullahishehu5179

    Ай бұрын

    Congratulations Allah ya tsaya ku ruko.

  • @kanawatv1

    @kanawatv1

    28 күн бұрын

    Yanzu muka fara goyon bayansa, inshallah sai Alkhairi

Келесі