Akarshe dai sheikh kabiru gwambe shima yabada fatawar halaccin azumin Arfa ranar asabar

Sheikh kabiru haruna gwambe yabada fatawar halaccin azumin Arfa ranar asabar Wanda tashar mu mesuna rigasa tv news mukayi sharhi akai domin ilamantarda daku
Kuyimana subscribe a KZread channel dinmu mesuna rigasa tv news domin samun shirye shiryen mu kamar haka
Labarun duniya, labarun hausa, labarun Kannywood, sheikh kabiru haruna gwambe, Izala, darikar tijjaniyya

Пікірлер: 8

  • @user-th9bn9xl7x
    @user-th9bn9xl7x14 күн бұрын

    Masha Allah kaji bayani karara, Allah yasa mudace

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b14 күн бұрын

    Allah ya saka da alkhairi mlm

  • @muktargarba5738
    @muktargarba573814 күн бұрын

    Ma sha Allah

  • @ibrahimmadube-zr1xb
    @ibrahimmadube-zr1xb16 күн бұрын

    Ma sha Allah Allah ya sakamaka da alhiri malam kabiru

  • @aminuumarbala541
    @aminuumarbala54116 күн бұрын

    Allah ya kara ilimi na samu ilimi sosai na abinda ya daure min kai chikin wannan fatawar

  • @mas-udal-hassan9277
    @mas-udal-hassan927713 күн бұрын

    Shaikh Kabiru Gombe ba Malami bame da yakai yayi fatawa

  • @AmaduAmadu-fv8ll
    @AmaduAmadu-fv8ll13 күн бұрын

    ما ن

  • @jaafarmadu8130
    @jaafarmadu813017 күн бұрын

    Ko ina akwai azumi arafa aranar asabar. A Duniya gabadaya babu wannan tsabani sai a Nigeria. Munfi kowa ilimi kenan? 🙇‍♂️

Келесі